wakiliya

Kashi 80% Na Masu POS A Najeriya Ba Su Da Rajista -inji EFCC

Ya kuma yi gargaɗin cewa ana amfani da wasu POS marasa rajista wajen karɓa da tura kuɗaɗen ayyukan laifi, ciki har da kuɗin fansar masu garkuwa da mutane.

“Ku gasa masara, ku sayar da Kosai ko Ƙuli-ƙuli” – Remi Tinubu ta ba mata shawarar dogaro da kai

Ta ce: "Fara kasuwancin sayar da kosai ba ya buƙatar kuɗi masu yawa. Haka nan gasa masara ko sayar da ƙuli-ƙuli ba sa buƙatar jari mai yawa

Farashin Mai Ya Karye War-was a Kasuwar Duniya Ya Koma Farashin Da Yake Kafin Rikicin Iran

Raguwar farashin ɗanyen mai ta tayar da muhawara kan ko farashin fetur zai sauka a gidajen mai.

Bayan Barazanar Ƙara, Fasto Primate Ya Janye Fatawar Cewa Kudi Kwankwaso Ya Karba Don Bata Zaben 2027

Kalaman nasa na zuwa ne bayan Kwankwaso ya yi barazanar shigar da ƙarar neman diyyar Naira biliyan 10

Bashin da Gwamnatin Tinubu Ta Karɓa Ya Ƙaru da Naira Tiriliyan 17.4 Cikin Shekara Guda -CBN

Bankuna Sun Ƙara Bai Wa Gwamnati Rance Yayin da Kamfanoni Ke Fuskantar Takura

Sabuwar Dokar ‘Yan Sandan Jihohi Ta Hana Hisbah, Amotekun, da Ebube Kafa Dokoki Ko Rike Makami

Majalisa Ta Gindaya Sharudda: Gwamnatin Tarayya Za Ta Iya Karɓar Ragamar Tsaron Jiha Idan Ta Kasa

Majalisar Dattijai Ta Amince da Kudirin Kafa ‘Yan Sandan Jihohi a Najeriya -ta baiwa Gwamnoni Ikon Naɗa Kwamishinoni

Bayan amincewar Majalisar Dattijai, kudirin zai wuce zuwa Majalisar Wakilai. Idan ta amince da shi, za a aika shi zuwa Majalisun Dokokin jihohi 36, inda ake buƙatar aƙalla jihohi 24 su amince kafin ya zama wani ɓangare na Kundin Tsarin Mulkin Najeriya.

Babban Albishir Ga Arewa: An Gano Manyan Ma’adanai Masu Daraja a Kaduna -FG

An ce waɗannan ma'adanai na daga cikin mafi muhimmanci a duniya saboda ana amfani da su wajen ƙera batirin motocin lantarki, wayoyin salula, kwamfuta, na'urorin zamani, injina, da kuma wasu kayan aikin masana'antu.

Mun Bai Wa Tinubu Nasara a 2023, Yanzu Olawepo-Hashim na jam’iyyar Accord Za Mu Zaba a 2027 -inji Yan Arewa

Mun yi alkawarin ba Tinubu nasara a 2023 kuma mun cika. Yanzu muna alkawarin ba Gbenga Hashim nasara a 2027, kuma da yardar Allah za mu cika."

Maraban JOS:  Amnesty Ta Zargi ‘Yan Sanda da Yiwuwar Rufe Gaskiya a Kisan Ummulkhair

Daga WakiliyaƘungiyar kare haƙƙin bil'adama ta Amnesty International ta buƙaci gwamnatin Najeriya ta kafa kwamitin bincike mai zaman kansa domin gano gaskiyar abin da ya faru a kisan gillar da aka yi wa Ummulkhair, malama kuma uwa ga yara...

About Me

437 POSTS
1 COMMENTS
- Advertisement -spot_img

Latest News

Shaharata a ƙauyukan Gombe ta fi abin da ake gani a kafafen sada zumunta’ – Pantami

Ya ce idan aka zaɓe shi, gwamnatinsa za ta fi mayar da hankali kan bunƙasa ilimi, samar da ayyukan yi da koyar da matasa sana’o’in zamani, maimakon dogaro da rabon kuɗi.
- Advertisement -spot_img