wakiliya

Shaharata a ƙauyukan Gombe ta fi abin da ake gani a kafafen sada zumunta’ – Pantami

Ya ce idan aka zaɓe shi, gwamnatinsa za ta fi mayar da hankali kan bunƙasa ilimi, samar da ayyukan yi da koyar da matasa sana’o’in zamani, maimakon dogaro da rabon kuɗi.

Dangote ya ce hannun jarin matatar sa na iya kaiwa Naira 10,000 a nan gaba

kuma za su iya zaɓar karɓar ribarsu a farashin Naira ko dalar Amurka don haka babu fargabar karyewar darajar Naira 

Gurbataccen abin sha ya kashe sama da mutum 30 a Ondo, wasu fiye da 50 na asibiti

“Ina samun sauƙi, amma ina addu’ar Allah ya ceci idona. Idan Allah ya cece ni, na rantse ba zan sake shan wani abin sha ba, har da giya,” in ji shi.

Ɗalibin Jami’ar Babcock da ya samu First Class ya ce ChatGPT da Gemini sun taimaka masa fahimtar darussan da suka yi masa wahala

Ya ce yanzu yana son ci gaba da aiki a fannin software engineering da developer relations, tare da gina wata sabuwar kafa da za ta sauƙaƙa wa ’yan Najeriya amfani da manhajojin AI.

Gwamnatin Najeriya za ta fara biyan tsoffin ma’aikatan Nigeria Airways Naira biliyan 18

Sai dai ya bayyana cewa gwamnati za ta biya kuɗin da aka tantance kuma aka tabbatar da shi, ba tare da ƙarin kuɗin da ya dace da hauhawar farashi na tsawon shekaru 20 ba.

An kashe mutumin da ake zargi ya daba wa limamin Juma’a a Wuka a Sokoto

Rahotanni sun ce matashin, wanda aka bayyana da suna Mai Barewa, yana cikin masu ibadar da suka halarci sallar, kuma ya kai wa malamin hari har sau biyu.

Majalisar Birtaniya ta ƙi amincewa da dokar taimaka wa masu fama da cutar ajali su mutu

A zaɓen da aka gudanar a majalisar wakilai ta ƙasar ranar Juma’a, ’yan majalisa 286 suka kada kuri’ar ƙin amincewa da kudirin, yayin da 270 suka goyi bayanta.

NNPC ta ƙaddamar da tashar mai ta farko da masu mota ke zubawa kansu a Abuja

NNPC ta ƙaddamar da tashar mai ta farko da masu mota ke zubawa kansu a Abuja kamar yadda ake yi a wasu kasashen Turai 

NDC ta buƙaci Talakawa su tara mata gudunmawar Naira dubu ɗai-ɗai (N1,000) don yaƙin neman zaɓen 2027

Sanata Dickson, wanda ke wakiltar Bayelsa ta Yamma a Majalisar Dattawa, ya ce jam’iyyar za ta bai wa ’yan Najeriya damar bayar da gudunmawa daga N1,000 ko N2,000 domin gudanar da ayyukanta.

An kama mutum biyu bisa zargin kisan mai sharhi Danshagamu a Kano

A yanzu haka, mutanen biyu suna hannun ’yan sanda kuma ana yi musu tambayoyi, yayin da jami’an ke ci gaba da bincike.

About Me

437 POSTS
1 COMMENTS
- Advertisement -spot_img

Latest News

Shaharata a ƙauyukan Gombe ta fi abin da ake gani a kafafen sada zumunta’ – Pantami

Ya ce idan aka zaɓe shi, gwamnatinsa za ta fi mayar da hankali kan bunƙasa ilimi, samar da ayyukan yi da koyar da matasa sana’o’in zamani, maimakon dogaro da rabon kuɗi.
- Advertisement -spot_img