Farashin Mai Ya Karye War-was a Kasuwar Duniya Ya Koma Farashin Da Yake Kafin Rikicin Iran

Daga Wakiliya

Farashin ɗanyen mai a kasuwar duniya ya koma matakin da yake kafin rikicin Iran, bayan da zirga-zirgar jiragen ruwa ta fara dawowa a mashigar Strait of Hormuz, wadda ke da muhimmanci wajen jigilar mai da iskar gas.

Farashin gangar man Brent Crude ya sauka zuwa kusan dala 72.6, bayan ya yi tashin gwauron zabi lokacin da rikicin ya ɓarke.

Rahotanni sun nuna cewa jiragen ruwa masu ɗauke da ɗanyen mai, iskar gas (LNG), taki da sauran kayayyaki sun fara ƙara bi ta mashigar, bayan Amurka da Iran suka fara tattaunawar zaman lafiya tare da sassauta wasu takunkuman da aka kakabawa fitar da man Iran.

Sai dai har yanzu yawan jiragen da ke bi ta mashigar bai kai yadda yake kafin rikicin ba, inda wasu daruruwan jirage ke ci gaba da jiran samun damar wucewa.

Raguwar farashin ɗanyen mai ta tayar da muhawara kan ko farashin fetur zai sauka a gidajen mai. Shugaban Amurka, Donald Trump, ya zargi wasu manyan kamfanonin makamashi da kin rage farashin fetur duk da cewa farashin ɗanyen mai ya ragu.

DA DUMI-DUMI

APC Za Ta Yi Amfani da Cikakken Ƙarfinta Domin Lashe Zaɓen 2027 – Nentawe Yilwatda

APC Za Ta Yi Amfani da Cikakken Ƙarfinta Domin Lashe Zaɓen 2027 Daga Kan Shugaban Kasa Har Kansila - Nentawe Yilwatda

Tsoron Talauci Na Jefa Mutane Da Dama Cikin Matsananciyar Damuwa – Masana

Tsoron Talauci Na Jefa Mutane Da Dama Cikin Matsananciyar Damuwa – Masana

Aliko Dangote Ya Yi Wasiyyar A Ware Kashi Ɗaya Bisa Uku Na Dukiyarsa, Kimanin Naira Tiriliyan 16, Domin Ayyukan Jin Ƙai — Halima Dangote

Aliko Dangote Ya Yi Wasiyyar A Ware Kashi Ɗaya Bisa Uku Na Dukiyarsa Domin Ayyukan Jin Ƙai — Halima Dangote

Kyaftin ɗin Super Falcons, Rashidat Ajibade, sanye da dankwali da aka rubuta “JESUS”

Kyaftin ɗin Super Falcons, Rashidat Ajibade, na bayyana bangaskiyarta ga Yesu a duk inda ta je.

Har Tsawon Wane Lokaci Za a Iya Ajiye Kifi a Firiza Kafin Ya Lalace?

Yawan Lokacin da Kifi Zai Iya Ɗauka a Firiza Kafin Ya Lalace

Kanun Labarai

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa

Budurwa Ta Yanke Gaban Saurayinta a Kano Bayan Ya Shaida Mata Zai Auri Wata – Rundunar Yan Sanda

Budurwa Ta Yanke Gaban Saurayinta a Kano Bayan Ya Sanar da Ita Cewa Zai Auri Wata — Rundunar 'Yan Sanda

Mata Sun Fi Maza Cika Alƙawarin Biyan Bashi – Inji Rahoton Moniepoint

Moniepoint ta ce alkaluman sun nuna cewa, duk da matsalolin da mata ke fuskanta wajen samun rance saboda buƙatar jingina ko rashin tarihin bashi, suna daga cikin rukunin masu kasuwanci da suka fi nuna amana wajen biyan bashin da suka karɓa.
spot_img

Labarai masu alaka

Sauran bangarori

spot_imgspot_img