wakiliya

$38bn: Arzikina Ya Fi Abin da Mujallar Forbes Ke Nunawa -inji Dangote

Daga Wakiliya Attajirin Afirka, Aliko Dangote, ya ce dukiyar da ake dangantawa da shi cewa ta kai dala biliyan 38 ba ita ce cikakkiyar darajar arzikinsa ba. A wata hira da ya yi, Dangote ya bayyana cewa yawancin manyan kamfanoninsa ba...

Galatasaray Na Ƙoƙarin Riƙe Osimhen Ta Hanyar Bashi Kyaftin da kuma Lamba 9

Daga Wakiliya Kungiyar Kwallon kafa ta Galatasaray na ƙoƙarin shawo kan ɗan wasan Najeriya, Victor Osimhen, ya ci gaba da zama a ƙungiyar, inda ake shirin ba shi fitacciyar riga mai lamba 9 da kuma mukamin kyaftin na ƙungiyar. Osimhen dai...

Amurka Ta Kaddamar da Sabon Tsarin Neman Visa Cikin Kwanaki 10 Amma Sai Mutum Ya Biya Dala $750

Daga Wakiliya Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta sanar da wani sabon tsari na gaggauta samar da ranar tattaunawar neman visa B1/B2, inda masu nema za su biya karin dala $750 domin samun ranar "Visa interview" cikin kwanaki 10.Sabon tsarin, wanda...

BUA Ya Mallaki Jirgin Sama Kirar Bombardier Global Irinsa Na Farko a Afirka, Wanda Kudinsa ya kai Naira Biliyan 150bn

Hamshaƙin Attajirin Afirka Abdulsamad Rabiu Ya Mallaki Jirgin Sama Mafi Zamani Na Farko a Nahiyar Daga Wakiliya Shugaban Runkunin Kamfanonin BUA Group, Abdulsamad Rabiu, ya karɓi sabon jirgin sama na alfarma kirar Bombardier Global 8000, wanda ya zama jirgin sama irin...

El-Rufai bai ce ya yi kutse a wayar Ribadu ba -Adeyanju ya ba da shaida a Kotu

Daga Wakiliya Kotun Tarayya da ke Abuja ta sake nuna bidiyon hirar tsohon Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, da ya yi a Arise TV yayin da lauya kuma mai rajin kare haƙƙin ɗan Adam, Deji Adeyanju, ya bayar da shaida a...

Firaministan Birtaniya Keir Starmer Ya Yi Murabus

Daga Wakiliya Firaministan Birtaniya, Keir Starmer, ya sanar da yin murabus daga mukaminsa na Firaminista da kuma shugaban jam'iyyar Labour. A jawabin da ya gabatar a gaban gidan gwamnati na 10 Downing Street, Starmer ya ce ya fahimci cewa jam'iyyarsa ba...

KURI’A: Yawancin Yan Isra’ila Sun Ce Iran Ce Ta Yi Nasara a Rikicin Gabas ta Tsakiya

Wata kuri'ar jin ra'ayin jama'a da aka gudanar a Isra'ila ta nuna cewa mafi yawan 'yan kasar na ganin Iran ce ta fi cin moriyar rikicin Gabas ta Tsakiya da kuma yarjejeniyar da ta kulla da Amurka. Kuri'ar, wadda ta...

About Me

437 POSTS
1 COMMENTS
- Advertisement -spot_img

Latest News

Shaharata a ƙauyukan Gombe ta fi abin da ake gani a kafafen sada zumunta’ – Pantami

Ya ce idan aka zaɓe shi, gwamnatinsa za ta fi mayar da hankali kan bunƙasa ilimi, samar da ayyukan yi da koyar da matasa sana’o’in zamani, maimakon dogaro da rabon kuɗi.
- Advertisement -spot_img