Daga WakiliyaTsohon Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya (HoCSF), Alhaji Bukar Goni, ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya a shirye take ta biya ma’aikata mafi ƙarancin albashi na ₦150,000, amma gwamnatocin jihohi, ƙananan hukumomi da kamfanoni masu zaman kansu sun nuna ba...
Daga Wakiliya
Gwamnatin Amurka ta sanya sunan wani dan Najeriya, Mukhtar Adamu Muhammad, da kuma kamfanoni uku na canjin kudi da ke aiki a Najeriya cikin jerin mutanen da take zargi da taimakawa harkokin kudaɗen kungiyar ta’addanci ta ISIS.A cewar...
Daga Wakiliya
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta gurfanar da mutum 24 a gaban Kotun Majistare da ke NDA Junction, Kaduna, bisa zarginsu da hannu a kisan gillar da aka yi wa wata mata a Maraban Jos.Ana tuhumar wadanda ake...
Kotun Tarayya da ke Abuja ƙarƙashin Mai Shari’a Joyce Abdulmalik ta yi watsi da buƙatar tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, na sauya sharuɗɗan belinsa a shari’ar da ake masa kan zargin satar bayanan sirri ta hanyar na’urorin sa...
Daga WakiliyaFitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya soki matakin Gwamnatin Tarayya na ayyana ‘yan bindiga a matsayin ‘yan ta’adda, yana mai cewa hakan na iya ƙara tsananta matsalar tsaro tare da rufe hanyoyin tattaunawa da su.A cikin...
Daga Wakiliya
Aƙalla gwamnatocin jihohi huɗu a Najeriya sun kashe sama da Naira biliyan 500 wajen kafa kamfanonin jiragen sama da sayen jirage a cikin shekaru bakwai da suka gabata.Jihohin da suka mallaki kamfanonin jiragen sama sun haɗa da Akwa...
Daga WakiliyaRundunar ‘Yan Sandan Jihar Legas ta tabbatar da faruwar wata fashewa da ake zargin bam na gida (IED) ne ya haddasa a Kasuwar Kayan Takalma da ke Mushin.Kwamishinan ‘Yan Sandan jihar, Fatai Tijani, ya ce an boye abin...
Daga Wakiliya
Duk da cewa Super Eagles ba ta samu tikitin shiga Gasar Kofin Duniya ta 2026 ba, har yanzu tasirin Najeriya na ci gaba da bayyana a gasar ta hanyar 'yan wasa masu asalin Najeriya da ke wakiltar wasu...
Daga Wakiliya
Wata ƙungiyar farar hula mai suna Center for Reform and Public Advocacy (CFRPA) ta miƙa koke ga Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), tana neman a sake binciken sahihancin takardun karatun Tinubu ya gabatar yayin zaɓen shugaban ƙasa na...
Daga Wakiliya
Kasuwar man fetur ta duniya na fuskantar sabon ƙalubale bayan rahotanni sun nuna cewa sama da gangar mai biliyan 1.15 ta ɓace daga kasuwa sakamakon rikicin da ya ɗauki watanni tsakanin Iran da Amurka.
Ko da yake an sake...
Ya ce idan aka zaɓe shi, gwamnatinsa za ta fi mayar da hankali kan bunƙasa ilimi, samar da ayyukan yi da koyar da matasa sana’o’in zamani, maimakon dogaro da rabon kuɗi.