Na Musamman

“Ta baya yake saduwa da ni, har lokacin al’ada sai ya neme ni; ya shafa mini cututtuka, ya kwace mini fasfo, shi ya sa...

Ta bayyana cewa Gumi da matarsa ne kawai mutanen da ta sani a Najeriya ban da mijinta, don haka ta ga gidan nasu a matsayin wurin da za ta samu mafaka.

“Sau Uku muna gayyatar ta ba ta zo ba bata turo wakili ba amma ta je bikin Lagos” – Sarauniyar bikin al’adun ABU ta...

A cewarta, wannan ba matsala ce da ta shafi ministar kaɗai ba, domin tana ganin ana samun ƙarancin kulawa ga wasu shirye-shiryen al’adu daga Arewa.

Wani babban fasto ya ƙaddamar da dandalin haɗa aure kudin shiga N700,000

Wasu ’yan Najeriya na tambayar yadda za a ce ana ƙara mayar da soyayya ta zama kasuwanci, sannan kuma a ƙayyade kuɗin shiga dandalin neman aure da daruruwan dubban naira.

Daga 1 ga Octoba WhatsApp zai fara cazar kuɗi kan saƙonnin da ake tura wa na kasuwanci

Sabon tsarin zai shafi kamfanoni da ke amfani da WhatsApp Business Platform, wadda aka fi sani da WhatsApp Business API, wajen tura saƙonni ga dimbin kwastomomi.

Tun kafin Aurenmu nasan ba zai yi ƙarko ba – Halima tsohuwar matar Bashir El-Rufai ta yi magana kan rayuwarta bayan rabuwar aurensu

Bashir ya sanar da rabuwar a lokacin, inda ya yi amfani da kalmar “Gen Z wahala”. Daga baya ya nemi afuwa kan yadda ya sanar da batun.

Bayani Dalla-dalla yadda za ku yi rajistar sunan kasuwancin ku a CAC Kyauta

Kada ka biya kowa kuɗi domin wannan rajista. Gwamnati ta ce CAC ba za ta karɓi kuɗin rajistar wannan shirin ba. Haka kuma, ka yi hattara da masu damfara da ke cewa za su gaggauta maka rajista idan ka biya su kuɗi.

Adam A. Zango ya sake aure a Jamhuriyar Nijar – Ya Auri Mamah

Adam A. Zango ya sake aure a Jamhuriyar Nijar - Ya Auri Mamah Daga Wakiliya Fitaccen jarumin fina-finan Kannywood, Adam A. Zango, ya sake yin aure a Jamhuriyar Nijar. An ɗaura sabon auren Jarumin ne a ranar Juma’a, 14 ga watan Agustan...

Zan so na rika fitowa a budurwa maimakon uwa a fim -in ji Rahama Sidi

Rahama Sidi ta ce harkar fim ta taimaka mata wajen cimma wasu nasarori a rayuwa, ciki har da mallakar mota da gida nata, tare da wasu abubuwa da dama da ta samu ta hanyar sana’ar.

Kamfanin Amurka ya ƙera rigar da ba ta bukatar wanki ko da mutum zai rika saka ta na tsawon wata guda

HercLeon, wanda a baya ya ƙera kayan sawa da ya ce suna taimakawa wajen rage wari, ya bayyana HercShirt V5.0 a matsayin rigar da za ta iya daɗewa fiye da rigunan da ake wankewa akai-akai.
- Advertisement -spot_img

DA DUMI-DUMI

Gwamnatin Najeriya za ta fara biyan tsoffin ma’aikatan Nigeria Airways Naira biliyan 18

Sai dai ya bayyana cewa gwamnati za ta biya kuɗin da aka tantance kuma aka tabbatar da shi, ba tare da ƙarin kuɗin da ya dace da hauhawar farashi na tsawon shekaru 20 ba.
- Advertisement -spot_img