wakiliya

DSS ta saki wani Dan Arewa da ta tsare bisa kuskure kan zargin alaƙa da Boko Haram, ta ba shi diyyar Naira miliyan 3m

An kama Nura ne a watan Yunin 2024 a Suleja, jihar Neja, bisa zargin ta'addanci, kafin daga bisani a miƙa shi ga DSS.

Tinubu Zai Jinginar Da Takardun Kaɗarorin Gwamnati Don Karbo Bashin Dala Biliyan 5 daga UAE

Tuni gwamnatin tarayya ta karɓi kason farko na dala biliyan 1.5 daga cikin wannan bashin, wanda ta ce za ta yi amfani da shi wajen aiwatar da kasafin kuɗin 2026, ayyukan more rayuwa da kuma sake tsara wasu basussuka.

Gwamnatin Tinubu ta karɓi bashin dala biliyan 1.5 daga UAE duk da gargadin Bankin Duniya (IMF)

Ya zuwa ƙarshen shekarar 2025, bashin gwamnatin Najeriya ya kai dala biliyan 110.3, kwatankwacin kusan Naira tiriliyan 159.2.

Dan wasan Najeriya Nwabali na dab da komawa buga wasa a Saudiyya

Nwabali, mai shekara 30, bai da ƙungiya tun bayan rabuwarsa da Chippa United ta Afirka ta Kudu a watan Fabrairu.

INEC Na Shirin Cire Jam’iyyar NDC Daga Rajista Bayan Kotu Ta Soke Jam’iyyar

Jam'iyyar NDC dai ita ce wacce Peter Obi da Rabiu Kwankwaso ke yi wa takarar shugaban kasa da mataimaki a babban zaben 2027

Kawu na ya bani Milyan Ɗaya Jari na cinye shine ya kira mini yan sanda -me zan yi?

Sai dai, bayan sabon kasuwancin ma ya sake rushewa, ta ce da ta koma wurinsa karo na biyu, kawun nata ya kira jami'an 'yan sanda.

Babbar Nasara: An Samu Maganin Cutar Sikila a Hukumance, Mutum Na Farko Ya Warke

Masana sun ce wannan nasara wata babbar alama ce da ke nuna cewa cutar sikila na iya samun cikakken magani ta hanyar sabuwar fasahar gyaran ƙwayoyin halitta, abin da ke ba marasa lafiya fatan rayuwa mai inganci a nan gaba.

Tinubu Ya Kafa Ofishin Da Zai Rika Tattara Bayanai Kan Kiwon Lafiyar Yan Najeriya

An ce wannan mataki na daga cikin shirye-shiryen gwamnatin Tinubu na inganta tsarin kiwon lafiya da amfani da fasahar zamani a faɗin ƙasar

Ireland Ta Buɗe Tallafin Ƙaro Karatu Kyauta Ga ‘Yan Najeriya Da Ghana

Dama Ta Buɗe: 'Yan Najeriya Za Su Iya Neman Gurbin Karatun Master's Kyauta A Ireland

RA’AYI: Ana Zargin Babachir ne ya fi haddasa rikicin da ya raunana jam’iyyar ADC kafin shima a karshe ya fice ya bar ta

Sai dai, babu wata hujja a fili da ta tabbatar cewa Babachir ne kai tsaye ya haddasa ficewar waɗannan mutane, domin kowane ɗayansu na iya kasancewa yana da nasa boyayyen dalilai na siyasa.

About Me

437 POSTS
1 COMMENTS
- Advertisement -spot_img

Latest News

Shaharata a ƙauyukan Gombe ta fi abin da ake gani a kafafen sada zumunta’ – Pantami

Ya ce idan aka zaɓe shi, gwamnatinsa za ta fi mayar da hankali kan bunƙasa ilimi, samar da ayyukan yi da koyar da matasa sana’o’in zamani, maimakon dogaro da rabon kuɗi.
- Advertisement -spot_img