INEC Na Shirin Cire Jam’iyyar NDC Daga Rajista Bayan Kotu Ta Soke Jam’iyyar

Daga Wakiliya

Hukumar ZaÉ“e Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ce tana shirin cire jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) daga jerin jam’iyyun siyasa da aka yi wa rajista, bayan wata sabuwar hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja ta soke umarnin da ya tilasta wa hukumar yin mata rajista.

Jam’iyyar NDC dai ita ce wacce Peter Obi da Rabiu Kwankwaso ke yi wa takarar shugaban kasa da mataimaki a babban zaben 2027

Kwamishinan INEC mai kula da yaɗa bayanai da wayar da kan masu zaɓe, Mohammed Kudu Haruna, ya bayyana cewa hukumar ta nemi kwafin cikakken hukuncin kotun (CTC), kuma za ta aiwatar da abin da kotun ta yanke da zarar ta karɓe shi.

A ranar Juma’a ne Mai Shari’a Isah Dashen ya soke hukuncin da kotun ta yanke a ranar 10 ga Disamba, 2025, wanda ya umarci INEC ta yi wa NDC rajista.

Tun da farko dai wata kungiya ce mai suna Peace Movement Party ta shigar da kara tana kalubalantar cewa alamar tambarin jam’iyyar NDC ya yi kama da nata. Don haka ta zargi NDC da yi mata satar fasaha (tambari/logo).

Lauyan PMP, C. S. Ekeocha, ya ce hukuncin ya mayar da komai yadda yake kafin ranar 10 ga Disamba, 2025, wanda ke nufin duk wata amincewa da aka bai wa NDC, takardar rajistarta da kuma saka sunanta cikin bayanan INEC za a janye su har sai an kammala sauraron shari’ar.

Sai dai ya jaddada cewa har yanzu ba a yanke hukunci kan ainihin shari’ar ba, domin za a ci gaba da sauraronta bayan an haÉ—a dukkan É“angarorin da abin ya shafa.

DA DUMI-DUMI

APC Za Ta Yi Amfani da Cikakken Ƙarfinta Domin Lashe ZaÉ“en 2027 – Nentawe Yilwatda

APC Za Ta Yi Amfani da Cikakken Ƙarfinta Domin Lashe Zaɓen 2027 Daga Kan Shugaban Kasa Har Kansila - Nentawe Yilwatda

Tsoron Talauci Na Jefa Mutane Da Dama Cikin Matsananciyar Damuwa – Masana

Tsoron Talauci Na Jefa Mutane Da Dama Cikin Matsananciyar Damuwa – Masana

Aliko Dangote Ya Yi Wasiyyar A Ware Kashi Ɗaya Bisa Uku Na Dukiyarsa, Kimanin Naira Tiriliyan 16, Domin Ayyukan Jin Ƙai — Halima Dangote

Aliko Dangote Ya Yi Wasiyyar A Ware Kashi Ɗaya Bisa Uku Na Dukiyarsa Domin Ayyukan Jin Ƙai — Halima Dangote

Kyaftin É—in Super Falcons, Rashidat Ajibade, sanye da dankwali da aka rubuta “JESUS”

Kyaftin É—in Super Falcons, Rashidat Ajibade, na bayyana bangaskiyarta ga Yesu a duk inda ta je.

Har Tsawon Wane Lokaci Za a Iya Ajiye Kifi a Firiza Kafin Ya Lalace?

Yawan Lokacin da Kifi Zai Iya ÆŠauka a Firiza Kafin Ya Lalace

Kanun Labarai

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa

Budurwa Ta Yanke Gaban Saurayinta a Kano Bayan Ya Shaida Mata Zai Auri Wata – Rundunar Yan Sanda

Budurwa Ta Yanke Gaban Saurayinta a Kano Bayan Ya Sanar da Ita Cewa Zai Auri Wata — Rundunar 'Yan Sanda

Mata Sun Fi Maza Cika AlÆ™awarin Biyan Bashi – Inji Rahoton Moniepoint

Moniepoint ta ce alkaluman sun nuna cewa, duk da matsalolin da mata ke fuskanta wajen samun rance saboda buƙatar jingina ko rashin tarihin bashi, suna daga cikin rukunin masu kasuwanci da suka fi nuna amana wajen biyan bashin da suka karɓa.
spot_img

Labarai masu alaka

Sauran bangarori

spot_imgspot_img