wakiliya

Rikicin ADC Ya Ƙara Tsananta: Nafiu Bala Ya Ce Ya Sanya Sunayen ‘Yan Takararsa a Shafin INEC

Nafiu Bala ya ce wannan mataki na nuna ƙudurin tsaginsa na kare muradun waɗanda ya kira "mambobin asali da na gado" na jam'iyyar, tare da jaddada cewa ADC ƙarƙashin jagorancinsa za ta tsayar da 'yan takara nagari domin samar da shugabanci nagari ga 'yan Najeriya.

Najeriya Ce Ke da Mafi Yawan Jiragen Sama Masu Zaman Kansu a Afirka – Keyamo

Wakiliya ta ruwaito cewa gwamnatin tarayya ta ce wannan haɗin gwiwa zai taimaka wajen bunƙasa gyaran jiragen sama (MRO), horas da matuka da injiniyoyi, haɓaka fasaha da kuma mayar da Najeriya cibiyar harkokin sufurin jiragen sama a nahiyar Afirka.

Fitaccen Sanatan dake kare muradun Trump da Isra’ila a Majalisar Amurka ya mutu ba zato ba tsammani

Shugaban Isra'ila, Isaac Herzog, ya ce ya kadu matuƙa da labarin rasuwar Lindsey Graham, yana yabawa gudummawar da ya bayar wajen ƙarfafa alaƙar Amurka da Isra'ila tare da goyon bayan da ya nuna wa ƙasar a lokutan ƙalubale.

Bayan Doguwar Soyayya da Ta Ja Hankali: Shahararrun ‘Yan TikTok Jarvis da Peller Za Su Yi Aure Ranar 1 ga Agusta, 2026

Har zuwa lokacin haɗa wannan rahoto, ma'auratan ba su bayyana ƙarin bayanai game da bikin auren ba, illa ranar 1 ga Agusta, 2026 da suka sanar.

Dan Wasan South Africa Jayden Adams Ya Mutu Jim Kaɗan Bayan Wakiltar Kasarsa a World Cup

Ministan Wasanni, Fasaha da Al'adu na South Africa, Gayton McKenzie, ya bayyana rasuwar Jayden Adams a matsayin babban rashi ga ƙasar, yana mai cewa matashin ya nuna kishin ƙasa da jajircewa har zuwa ƙarshe.

Kotu ta tura wani matashi gidan yari bisa zargin yin bidiyo kan Tinubu da ɗansa Seyi

Daga baya DJ Chicken ya janye kalamansa, yana mai cewa wasa ne kawai da ya yi domin neman farin jini. Duk da haka, jami'an 'yan sanda sun kama shi tare da gurfanar da shi a kotu.

Bude Ofishin bogi irin PFIPC ba sabon abu bane, An taɓa samun irinsa a mulkin Buhari – ACF

Kalaman nasa na zuwa ne bayan cece-ku-ce kan PFIPC, wani ofishi da Fadar Shugaban Ƙasa ta ce ba ta da masaniya a kansa, tare da bayyana shi a matsayin na bogi.

“Idan Ba Ku Kiyaye Ni Ba, Zan Yi Tone-Tone” – Mansura Isa ta Gargaɗi Rarara da Matarsa bayan ya nemi ta zaɓi Shi Ko...

Zarge-zargen da Mansura Isa ta yi na zuwa ne yayin da ake ci gaba da jin irin korafe-korafen da wasu ke yi kan cewa Dauda Kahutu Rarara na amfani da mutane wajen samun damar siyasa da kuɗi, amma ba ya ba su isasshen sakamako.

Attajiran Najeriya su riƙa taimaka wa talakawa nauyin da ke kan gwamnati ya yi yawa – Remi Tinubu

Kada Ku Ƙare Kuɗi Kan Motoci Kaɗai, Ku Taimaki Talakawa — Remi Tinubu Ta Faɗa wa Burna Boy, Davido da Asake

An Kawo Ƙarshen Jita-jita: Tinubu Ya Sake Tsayar da Kashim Shettima a Matsayin Mataimakinsa

Da wannan mataki, Shugaba Tinubu ya kawo ƙarshen jita-jitar da ta shafe watanni ana yaɗawa kan yiwuwar sauya Kashim Shettima a matsayin mataimakinsa gabanin zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027.

About Me

437 POSTS
1 COMMENTS
- Advertisement -spot_img

Latest News

Shaharata a ƙauyukan Gombe ta fi abin da ake gani a kafafen sada zumunta’ – Pantami

Ya ce idan aka zaɓe shi, gwamnatinsa za ta fi mayar da hankali kan bunƙasa ilimi, samar da ayyukan yi da koyar da matasa sana’o’in zamani, maimakon dogaro da rabon kuɗi.
- Advertisement -spot_img