wakiliya

TSOKACI: Buhari ya yi ƙoƙarin kare El-Rufai, amma El-Rufai bai fahimci manufar jagoran nasa ba

Yanzu Buhari ba ya raye, kuma El-Rufai na fuskantar yanayin siyasar da wasu ke ganin shi kansa ya taimaka wajen gina ta.

Ba zan ci amanar ‘yan Najeriya ba, ku yarda dani, sauye-sauyenmu za su haifar da kyakkyawar makoma -inji Tinubu

Ya kuma yi kira da a guji siyasantar da batutuwan da za su raba kan 'yan Najeriya, yana mai cewa ƙasar ta fi kowace jam'iyya ko ɗan siyasa muhimmanci.

Buɗaɗɗiyar wasiƙa zuwa ga masu riƙe da madafun iko

Danladi Umar bai taɓa tunanin za a iya cire shi ba ba bisa ƙa’ida ba, amma da yake gwamnati, gwamnati ce, rana tsaka aka yi wa doka karan tsaye, aka cire shi yana ji, yana gani, kuma yau an aike shi kurkuku.

Gilashi ya fashe: Jirgin da aka tura kwaso ‘yan Najeriya daga Afirka ta Kudu ya kasa tashi bayan saukarsa acen

Ebienfa ya bayyana cewa an shirya jirgin ne domin dawo da 'yan Najeriya 271, amma aka gano matsalar ne kafin tashinsa.

Babu inda Kotu ta hana ni ganin mutane a asibiti, El-Rufai ya nemi ICPC ta janye zargin da ta yi akansa na karya umarnin...

El-Rufai ya ce sanarwar da ICPC ta fitar ranar 7 ga Yuli ta ƙunshi bayanan da ba su dace da gaskiya ko doka ba.

An kafa kwamitin jagorancin Asusun Tsaron Arewa, Yayale Ahmed da Janar Agwai za su jagoranta

Gwamnonin jihohin Arewa sun ƙaddamar da kwamitin amintattu na Asusun Tsaron Arewa (NNSTF), domin tallafa wa ƙoƙarin inganta tsaro a yankin.

Ana yi wa wani malamin jami’a a Kano jina-jina kan zargin neman lalata da ɗalibarsa matar aure

Ana yi wa wani malamin jami'a a Kano jina-jina kan zargin neman lalata da ɗalibarsa matar aure

Kusan kashi 99% na kasashen duniya za su kasance cikin hasken rana lokaci guda a ranar Laraba

bincike daga Time and Date ya nuna cewa irin wannan yanayi na maimaituwa na kusan kwanaki 60 a kowace shekara.

Tinubu ya umarci ICPC ta binciki hukumar bigin da ta yi iƙirarin tana ƙarƙashin Fadar Shugaban Ƙasa

Tinubu ya ce dole ne a kare martabar Fadar Shugaban Ƙasa da hukumomin gwamnatin tarayya daga masu amfani da jabun takardu, satar suna da kuma kwaikwayon muƙaman gwamnati, yana mai umartar a hukunta duk wanda bincike ya tabbatar da laifinsa bisa tanadin doka.

Likitoci sun ba da shawarar a kwantar da El-Rufai saboda halin lafiyarsa amma ICPC ƙi yarda -inji ADC

ADC ta bukaci ICPC ta yi wa 'yan Najeriya bayani kan dalilin da ya sa aka hana iyalan El-Rufai da likitansa samun damar ganinsa, tare da bayyana dalilin kama Farfesa Bello Abubakar.

About Me

437 POSTS
1 COMMENTS
- Advertisement -spot_img

Latest News

Shaharata a ƙauyukan Gombe ta fi abin da ake gani a kafafen sada zumunta’ – Pantami

Ya ce idan aka zaɓe shi, gwamnatinsa za ta fi mayar da hankali kan bunƙasa ilimi, samar da ayyukan yi da koyar da matasa sana’o’in zamani, maimakon dogaro da rabon kuɗi.
- Advertisement -spot_img