wakiliya

Mata Ta Nemi Saki a Kotu Bayan Mijinta Ya Nemi Ta Miƙa Masa Miliyan 35 da Ta Gada Daga Mahaifinta

Matar ta ce mijin ya kai ƙorafi ga 'yan sanda yana zarginta da kwashe kayansa, amma takardun shaidar biyan kuɗin kayayyakin ta hanyar tsarin ajiyar kuɗin ma'aikatarsu sun nuna cewa ita ce ta saya su da albashinta.

Wata mata Ta Harbe Saurayin Da Ta Kama A Ƙarƙashin Gadon ‘Yarta

A cewar takardar tuhumar, Kendra Scott ta shaida wa jami'an tsaro cewa: "Na ga wani mutum a ƙarƙashin gadon 'yata, kuma na yi abin da ya dace."

Majalisa ta amince da tarar dubu N50,000 kan masu wa’azi da talla a cikin motocin haya

A cewar Majalisar Dattawa, gyaran dokar na da nufin karfafa aiwatar da dokokin hanya, rage hadurran mota da kuma inganta tsaron matafiya a fadin Najeriya.

Jackie Chan zai fito a sabon fim, ya yi irin hatsabibiyar kasadar da ya shahara da ita a tsofaffin fina-finansa

Jackie Chan zai dawo da hatsabibiyar kasadar da ta ba shi suna a sabon fim.

Jami’an kashe gobara a Amurka sun ceci wata kurciya da ta shaƙi hayaƙi a gobara

Jami'an kashe gobara a Amurka sun ceci wata kurciya da ta shaƙi hayaƙi a gobara inda suka saka mata iskar Oxygen ta farfaɗo

Shettima ya bukaci ‘yan Najeriya su koma gona domin farfado da tattalin arziki

Ya ce noma ya taba zama abin da ya ba miliyoyin 'yan Najeriya damar samun abin dogaro da kai, yana mai kira ga gwamnati, masu zuba jari da matasa su kara mayar da hankali kan bunkasa bangaren.

Jagoranci ba na masu tausayi ko son faranta wa kowa rai ba bane – Shettima

"Jagoranci na nufin daukar matakai masu wahala. Kuma jagoranci ba na mutane masu son faranta wa kowa rai ba. Irin wadannan mutane su fi dacewa da sayar da cakulan ko ice cream."

Haɗakar Obi da Kwankwaso na fuskantar ƙalubale – Buba Galadima

Ya kuma yi kira ga 'yan Najeriya da kada su ɗora wa Peter Obi alhakin juyin mulkin soja na shekarar 1966, yana mai cewa Obi ba shi da wata alaƙa da abin da ya faru a lokacin.

AN fara Zargin FIFA da Nuna Son Kai Ga Messi Da Argentina a gasar world cup

Argentina za ta kara da Spain a wasan ƙarshe na gasar ranar Lahadi a filin wasa na MetLife da ke jihar New Jersey, Amurka.

Tinubu Ya Dakatar da Asusun Binciken Sabbin Rijiyoyin Mai a Yankunan Arewa

wasu sun bayyana damuwa cewa matakin na iya haifar da rashin tabbas ga masu zuba jari, tare da rage damar bunƙasar tattalin arziki da samar da ayyukan yi a yankunan da abin ya shafa.

About Me

437 POSTS
1 COMMENTS
- Advertisement -spot_img

Latest News

Shaharata a ƙauyukan Gombe ta fi abin da ake gani a kafafen sada zumunta’ – Pantami

Ya ce idan aka zaɓe shi, gwamnatinsa za ta fi mayar da hankali kan bunƙasa ilimi, samar da ayyukan yi da koyar da matasa sana’o’in zamani, maimakon dogaro da rabon kuɗi.
- Advertisement -spot_img