wakiliya

Kujerar Gbajabiamila Ta Fara Rawa, ICPC Ta Gayyace Shi Kan Badakalar Hukumar Bogi Ta PFIPC

Binciken ya biyo bayan umarnin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayar a ranar 2 ga Yuli, inda ya umarci ICPC ta gudanar da cikakken bincike kan badakalar PFIPC tare da gabatar da rahoto cikin kwanaki 30.

Na Biya N1,000 Domin Yin Kashi – Matashi Ya Yi Korafi Kan Kuɗin Gidan Wanka a Kano

Mujibu ya ce ya yi mamakin farashin, inda ya ce har a wasu manyan wurare irin su Bristol Place ba a cajin irin wannan kuɗi saboda amfani da bandaki.

Gwamnatin Tarayya Ta Ware Naira Biliyan 8.05 Domin Ginawa Da Gyaran Masallatai Da Coci-Coci a Fadin Kasar

Daga cikin kuɗin, an ware Naira biliyan 6.14 domin ayyuka 52 da suka shafi masallatai, yayin da aka ware Naira biliyan 1.91 domin ayyuka 7 na coci-coci.

Dara Ta Ci Gida: ‘Yan Sanda a Shingen Bincike Sun Tare Shugaban ICPC, Sun Tilasta Masa Ciro N53,000 Ta POS Ba Tare da Sun...

A cewarsa, jami'an sun tilasta wa Dr. Musa Aliyu cire Naira 53,000 ta hanyar POS, har ma ya biya kuɗin cajin cire kuɗin, kafin suka raba kuɗin a tsakaninsu.

Uwa Ta Kashe Wanda Ake Tuhuma Da Fyade Da Kisan ‘Yarta A Cikin Kotu

Lamarin ya raba kan al'ummar Jamus. Wasu sun ɗauke ta a matsayin uwa da baƙin ciki ya rinjaya, yayin da wasu suka ce abin da ta yi ya saba wa doka kuma bai kamata mutane su riƙa ɗaukar doka a hannunsu ba.

Burkina Faso Ba Za Ta Karɓi Shari’ar Musulunci A Matsayin Tsarin Mulki Ba, Gwara Ku Koyi Kimiyya da Fasaha – Traoré

Traoré ya soki yadda ɗaruruwan ɗaliban Burkina Faso ke karatun Shari'a a Saudiyya ba tare da cikakken rajista a ofishin jakadancin ƙasar ba, yana tambayar inda suke sa ran amfani da irin wannan ilimi idan suka dawo gida.

Ya Yi Garkuwa da Kansa Domin Samun Damar Fita Yawon Shakatawa da Abokansa Ba Tare da Matarsa Ta Takura Masa Ba

Sai dai bayan kwana biyu, Rogelio Andaverde ya dawo gida lafiya, yana ikirarin cewa wadanda suka sace shi ne suka sake shi.

Gwamna Bala Ya Nemi Tinubu Ya Saka Karatun Larabci Cikin Manhajar Ilimin Najeriya

Bala Mohammed Ya Bukaci A Saka Karatun Larabci Cikin Manhajar Ilimin Najeriya

Wajibi Ne Duk Ɗan Kaduna Ya Zaɓi Tinubu a 2027 Saboda Ayyukan Da Ya Kawo Jihar -inji Uba Sani

Hakazalika, gwamnan ya yi kira ga al'ummar Zariya su sake zaɓen Kakakin Majalisar Wakilai, Tajudeen Abbas, tare da goyon bayan 'yan takarar jam'iyyar APC a zaɓe mai zuwa.

Manna Firiji da Bango Ka Iya Jawo Ƙarin Cin Wutar Lantarki -inji masana

A cewar masana'antun firiji, tazarar da ya dace ba ɗaya ba ce. Kamfanin LG ya ba da shawarar a bar santimita 10 tsakanin bayan firiji da bango, sannan a bar santimita 30 tsakanin saman firiji da rufi.

About Me

437 POSTS
1 COMMENTS
- Advertisement -spot_img

Latest News

Shaharata a ƙauyukan Gombe ta fi abin da ake gani a kafafen sada zumunta’ – Pantami

Ya ce idan aka zaɓe shi, gwamnatinsa za ta fi mayar da hankali kan bunƙasa ilimi, samar da ayyukan yi da koyar da matasa sana’o’in zamani, maimakon dogaro da rabon kuɗi.
- Advertisement -spot_img