"Matsalar Afirka Ita Ce Ƙarancin Yarda da Kai" – Shugaba Museveni Ya Soki Kwaikwayon Turawa da Larabawa
Shugaban ƙasar Uganda, Yoweri Museveni, ya ce ɗaya daga cikin manyan matsalolin da ke hana nahiyar Afirka ci gaba ita ce ƙarancin yarda...
Daga Wakiliya
Wani mutum mai suna Lawal Hamisu, mahaifin yara 11, ya kai ƙarar 'yarsa Fatima Lawal a gaban Kotun Shari'a ta II da ke Magajin Gari a Kaduna, inda ya roƙi kotu ta umarce ta da ta nemo miji...
A jawabinsa, Ortega ya ce za su yi aiki da Majalisar Dokoki wajen samar da dokokin da za su "gina katanga" domin hana waɗanda ya kira masu shirya juyin mulki sake samun damar karɓar mulki ta hanyar zaɓe.
Shugaban ƙasar ya ce lokacin da yake Gwamnan Legas, da ma tun kafin wannan lokaci, marigayin ya kasance yana ba shi jagoranci da shawarwari kan harkokin addini da rayuwa.
A cewarsa, haɗakar magoya bayan Obi da Kwankwasiyya za ta ba da mamaki musamman daga matasa, waɗanda ya ce ba sa damuwa da siyasar rarrabuwar kawuna da wasu ke ƙoƙarin yadawa.
Kwankwaso ya bayyana kwarin gwiwar cewa kotu ba za ta hana jam'iyyar shiga zaɓen 2027 ba, yana cewa bai yi tsammanin wani alkali mai mutunci zai yanke irin wannan hukunci ba.
Sanarwar ta ce Babban Ministan Tsaron na ci gaba da gudanar da aikinsa ba tare da wata tangarda ba, kuma yana mai da hankali kan jagorantar manufofin tsaron ƙasa da kuma cika nauyin da aka ɗora masa.
Masana sun bayyana cewa duk da iPhone 17 na ci gaba da yin suna wajen ɗaukar bidiyo da sauƙin amfani da kyamara, wayoyin Android na zamani sun rage tazarar da ke tsakaninsu, kuma wasu ma sun zarce ta a fannoni kamar zoom, hotunan dare da kuma manyan na'urorin kyamara.
Ya ce idan aka zaɓe shi, gwamnatinsa za ta fi mayar da hankali kan bunƙasa ilimi, samar da ayyukan yi da koyar da matasa sana’o’in zamani, maimakon dogaro da rabon kuɗi.