wakiliya

Atiku Ya Zaɓi Amaechi A Matsayin Mataimakin Takararsa Ta Shugaban Ƙasa

A cewarsa, jam'iyyar na da burin bai wa 'yan Najeriya wata madadin gwamnati da ta ginu kan ƙwarewa, haɗin kai da kuma sabunta ƙasa.

‘Yan Najeriya Sun Biya N203.61bn Kuɗin Wutar Lantarki a Watan Afrilu -NERC

NERC ta ƙara da cewa duk da ƙarin kuɗin da aka tattara a watan Afrilu, har yanzu akwai babban gibi tsakanin kuɗin da ya kamata a karɓa da kuma abin da aka samu, lamarin da ke ci gaba da kawo cikas ga saka hannun jari da inganta harkar rarraba wutar lantarki a Najeriya.

Bayan Bincike: An gano alamun man fetur da iskar gas da ma’adanan samar da lantarki a Plateau

da kuma ma'adanan da za su iya taimakawa wajen samar da wutar lantarki.

Tinubu Zai Lashe Arewa a 2027 Don Mutane Ba Za Su Yi Zaɓe Bisa Addini Ko Ƙabila Ba – inji Uba Sani

"Tinubu zai yi nasara a Arewa a 2027. Mutanen Arewa ba za su yi zaɓe bisa addini, ƙabila ko yanki ba. Kuma masu cewa zaɓen zai kasance tsakanin APC da al'ummar Najeriya suna gabatar da hujja mafi rauni da na taɓa ji," in ji shi.

Kirista da mai bautar gargajiya na iya neman auren ɗiya ta -inji fitaccen Malamin Musulunci

TAOSAF ya ce shi Musulmi ne, amma ya fi ɗora darajar ɗan Adam da mutunci a gaba.

Bai kamata ana sukar bashin da Tinubu ke karbowa ba duba da amfaninsa -inji Ministan Kudi

A daina sukar bashin da Tinubu ke karbowa a  dubi abin da ake yi da kuɗin -inji Ministan KudiMinistan Kuɗi kuma Mai Kula da Tattalin Arzikin Najeriya, Taiwo Oyedele, ya ce sukar bashin da gwamnati ke ci ba tare...

Bai kamata a samu ko yaro daya a Najeriya ya mutu saboda yunwa ba -inji Remi

Oluremi Tinubu ta ce Shugaba Tinubu ya umarce ta da ta mara wa ƙoƙarin yaƙi da matsalar rashin abinci mai gina jiki baya a faɗin ƙasar.

Intanet ta zama sabon filin yaƙi da ‘yan ta’adda ke amfani da shi, suna ɗaukar sabbin mambobi da tara kuɗi

Ya kuma buƙaci a ƙara saka hannun jari wajen bunƙasa fasahar cikin gida, amfani da basirar wucin gadi (AI) da kuma horas da ƙwararrun ma'aikata domin ƙarfafa kariyar dijital da tsaron ƙasa.

Fiye da kashi 98% na masu ajiya a bankuna sun samu cikakken kariya idan banki ya rushe -NDIC

Ya ce tun daga watan Mayun 2024 an ƙara adadin kuɗin da inshorar ajiya ke rufewa. A yanzu, masu ajiya a manyan bankuna za su samu kariya har zuwa Naira miliyan 5, maimakon Naira 500,000 da ake biya a baya

Kyamar Baƙi: Attajirin Zimbabwe ya ba da dala miliyan $1 domin kwaso ‘yan kasarsu daga Afirka ta Kudu

Rahotanni sun ce daruruwan 'yan Zimbabwe sun kwashe kwanaki suna kwana a wajen ofishin jakadancin kasarsu da ke Cape Town suna jiran a dawo da su gida, bayan karuwar fargabar tashe-tashen hankula da suka shafi bakin haure.

About Me

437 POSTS
1 COMMENTS
- Advertisement -spot_img

Latest News

Shaharata a ƙauyukan Gombe ta fi abin da ake gani a kafafen sada zumunta’ – Pantami

Ya ce idan aka zaɓe shi, gwamnatinsa za ta fi mayar da hankali kan bunƙasa ilimi, samar da ayyukan yi da koyar da matasa sana’o’in zamani, maimakon dogaro da rabon kuɗi.
- Advertisement -spot_img