Kyamar Baƙi: Attajirin Zimbabwe ya ba da dala miliyan $1 domin kwaso ‘yan kasarsu daga Afirka ta Kudu

Daga Wakiliya

Attajirin dan kasuwar Zimbabwe, Kudakwashe Tagwirei, ya ware dala miliyan 1 domin taimakawa gwamnatin kasarsa wajen dawo da ‘yan Zimbabwe har 20,000 daga South Africa, sakamakon karuwar fargabar hare-haren kyamar baki a kasar.

Tallafin, wanda aka bayar ta gidauniyar Bridging Gaps Foundation tare da matarsa Sandra Tagwirei, zai taimaka wajen samar da motocin bas da za su kwaso ‘yan Zimbabwe daga biranen Afirka ta Kudu zuwa kan iyakar Beitbridge Border Post, sannan a ci gaba da kai su garuruwansu a Zimbabwe.

Rahotanni sun ce daruruwan ‘yan Zimbabwe sun kwashe kwanaki suna kwana a wajen ofishin jakadancin kasarsu da ke Cape Town suna jiran a dawo da su gida, bayan karuwar fargabar tashe-tashen hankula da suka shafi bakin haure.

Matakin Tagwirei ya zo ne a daidai lokacin da kasashen Malawi da Mozambique ma suka fara shirye-shiryen dawo da ‘yan kasashensu daga Afirka ta Kudu.

Ko da yake Tagwirei na fuskantar takunkumi daga Amurka da UK kan zarge-zargen cin hanci, ya musanta aikata wani laifi, kuma ya ci gaba da gudanar da ayyukan tallafi ta gidauniyarsa.

DA DUMI-DUMI

A Watan Yuni, Kuɗin Da Ke Hannun Jama’a Ya Ragu Da Naira Biliyan 486 A Najeriya – CBN

A Watan Yuni, Kuɗin Da Ke Hannun Jama'a Ya Ragu Da Naira Biliyan 486 A Najeriya - CBN

APC Za Ta Yi Amfani da Cikakken Ƙarfinta Domin Lashe Zaɓen 2027 – Nentawe Yilwatda

APC Za Ta Yi Amfani da Cikakken Ƙarfinta Domin Lashe Zaɓen 2027 Daga Kan Shugaban Kasa Har Kansila - Nentawe Yilwatda

Tsoron Talauci Na Jefa Mutane Da Dama Cikin Matsananciyar Damuwa – Masana

Tsoron Talauci Na Jefa Mutane Da Dama Cikin Matsananciyar Damuwa – Masana

Aliko Dangote Ya Yi Wasiyyar A Ware Kashi Ɗaya Bisa Uku Na Dukiyarsa, Kimanin Naira Tiriliyan 16, Domin Ayyukan Jin Ƙai — Halima Dangote

Aliko Dangote Ya Yi Wasiyyar A Ware Kashi Ɗaya Bisa Uku Na Dukiyarsa Domin Ayyukan Jin Ƙai — Halima Dangote

Kanun Labarai

Kyaftin ɗin Super Falcons, Rashidat Ajibade, sanye da dankwali da aka rubuta “JESUS”

Kyaftin ɗin Super Falcons, Rashidat Ajibade, na bayyana bangaskiyarta ga Yesu a duk inda ta je.

Har Tsawon Wane Lokaci Za a Iya Ajiye Kifi a Firiza Kafin Ya Lalace?

Yawan Lokacin da Kifi Zai Iya Ɗauka a Firiza Kafin Ya Lalace

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa
spot_img

Labarai masu alaka

Sauran bangarori

spot_imgspot_img