wakiliya

FCCPC Za Ta Binciki Meta, Google, X da Kamfanonin AI Kan Zargin Take Hakkin Kafafen Yaɗa Labarai

FCCPC ta tuna cewa a baya ta ci shari'a kan Meta kan wasu laifuffuka da suka shafi dokar kare masu amfani, inda aka ci tarar kamfanin dala miliyan 220, duk da cewa har yanzu kamfanin ya ɗaukaka ƙara.

Na hango nasarar Tinubu ba Tabbas kuma za a samu sauyi a fadar Shugaban kasa kafin zabe -inji Fasto Primate Ayodele

Haka kuma, Primate Ayodele ya ce yankin Arewa zai nuna rashin jin daɗi ga Shugaba Tinubu kafin zaɓen 2027, yana mai cewa nasarar Shugaban Ƙasar ba ta tabbata ba sai idan ya ɗauki wasu matakai masu muhimmanci.

Bilyan 23, Gidaje 5, Otel-otel: Kotu ta ba da umarnin ƙwace ƙarin kadarorin tsohon Ministan Wuta Saleh Mamman

Tun da farko dai kotun ta same shi da laifuka 12 da suka haɗa da cin hanci da safarar kuɗaɗe har kimanin Naira biliyan 33.8,

Amurka Za Ta Sa Ido Sosai Kan Zaɓen Najeriya na 2027 kuma za mu yi doka – Riley Moore

A cewarsa, wani kudirin kasafin kuɗi da ake tattaunawa a Majalisar ya ƙunshi sharuddan da za su iya takaita wasu nau'ikan tallafin Amurka ga Najeriya, har sai gwamnatin ƙasar ta ɗauki matakai kan hare-haren da ake kai wa a wasu sassan ƙasar da kuma batun tsaro.

Matatar Dangote Ta Zarce Amurka Wajen Fitar da Man Jiragen Sama Zuwa Turai

Dangote ya haifar da cikar kasuwa, wanda ya sa farashin jet fuel ya fara sauka bayan tashin da aka samu sakamakon rikicin Gabas ta Tsakiya.

Sule Lamido Ya Yiwa Pantami Gori Kan Yadda A Baya Ya Rika Kiran PDP “Jam’iyyar Kafirai”

Ya ƙara da cewa daga baya Pantami ya shiga PDP bayan da bai samu tikitin takarar gwamnan APC a Jihar Gombe ba, lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce a kafafen sada zumunta

Kada Ka Kashe Kanka Don Neman Faranta Wa Mace Rai, Iya Wa Mata Sai Allah -inji Malamar Aji

Ta ce maza su yi iyakar ƙoƙarinsu wajen kula da iyalansu, amma kada su kai ga lalata lafiyarsu ko rayuwarsu saboda hakan.

Ɗan Najeriya Ya Amsa Laifin Tura Dala Miliyan 1.64 Kuɗin Gwamnati zuwa Asusun Iyalansa

Wani Dan Kwangila Ɗan Najeriya mazaunin Amurka Ya Amsa Laifin Karkatar da Dala Miliyan 1.64 kuɗaɗen gyaran gine-ginen gwamnati zuwa asusun bankin iyalansa

Najeriya ce ta Biyu abokiyar kasuwancin Amurka mafi girma a Afirka, fiye da kamfanonin Amurka 100 ke aiki a kasar -inji Jakadan Amurka a...

Mukaddashin Jakadan Amurka a Najeriya, Keith Heffern, ne ya bayyana hakan yayin bikin cika shekaru 250 da samun ‘yancin kan Amurka da aka gudanar a Legas

Matsalar Najeriya ta samo asali ne daga rashin shugabanci nagari -Femi Adesina

Ya ƙara da cewa shugabannin Najeriya tun daga zamanin Abubakar Tafawa Balewa har zuwa Shugaba Bola Ahmed Tinubu sun sha yin alƙawarin makoma mai kyau ga ƙasar, amma har yanzu alƙawuran ba su cika yadda ake fata ba.

About Me

437 POSTS
1 COMMENTS
- Advertisement -spot_img

Latest News

Shaharata a ƙauyukan Gombe ta fi abin da ake gani a kafafen sada zumunta’ – Pantami

Ya ce idan aka zaɓe shi, gwamnatinsa za ta fi mayar da hankali kan bunƙasa ilimi, samar da ayyukan yi da koyar da matasa sana’o’in zamani, maimakon dogaro da rabon kuɗi.
- Advertisement -spot_img