Ana sa ran gwamnonin za su tattauna hanyoyin ƙarfafa haɗin gwiwa tsakanin gwamnatoci, inganta shugabanci nagari, bunƙasa tattalin arziki da kuma ƙarfafa haɗin kan ƙasa.
Halima ta ce ta sha fuskantar barazanar rasa ranta a lokacin jinyar, amma bayan samun lafiya ta yanke shawarar sadaukar da rayuwarta wajen bautar Yesu Almasihu.
Halima ta ce ta sha fuskantar barazanar rasa ranta a lokacin jinyar, amma bayan samun lafiya ta yanke shawarar sadaukar da rayuwarta wajen bautar Yesu Almasihu.
Bayan kammala darasin, Sheikh Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo ya ƙaddamar da sabon littafinsa mai suna "Naylul Maqsud bi Khatmi Sunani al-Imam Abi Dawud."
Kwamishinan 'Yan Sandan Jihar Kano, Ibrahim Bakori, ya bayyana hakan a taron manema labarai da ya gudanar a ofishin Motor Traffic Division da ke BUK Road a Kano.
Ya ce idan aka zaɓe shi, gwamnatinsa za ta fi mayar da hankali kan bunƙasa ilimi, samar da ayyukan yi da koyar da matasa sana’o’in zamani, maimakon dogaro da rabon kuɗi.