Najeriya ce ta Biyu abokiyar kasuwancin Amurka mafi girma a Afirka, fiye da kamfanonin Amurka 100 ke aiki a kasar -inji Jakadan Amurka a Najeriya

Daga Wakiliya

Najeriya ta zama ƙasa ta biyu mafi girman hulɗar kasuwanci da Amurka a yankin Afirka maso Kudu da yankin Sahara, bayan da cinikin ƙasashen biyu ya kai kusan dala biliyan 15 (kimanin tiriliyan ₦23) a shekarar 2025.

Mukaddashin Jakadan Amurka a Najeriya, Keith Heffern, ne ya bayyana hakan yayin bikin cika shekaru 250 da samun ‘yancin kan Amurka da aka gudanar a Legas.

Ya ce wannan ya nuna ƙaruwa da kashi 14 cikin ɗari idan aka kwatanta da shekarar 2024, tare da bayyana cewa sama da kamfanonin Amurka 100 na aiki a Najeriya, suna samar da ayyukan yi da bunƙasa tattalin arziki a ƙasashen biyu.

Heffern ya kuma ce Amurka da Najeriya na aiwatar da yarjejeniyar haɗin gwiwar kasuwanci da zuba jari ta shekaru biyar, wadda ta mayar da hankali kan noma, tattalin arzikin dijital da kuma gine-ginen more rayuwa.

Bugu da ƙari, ya yabawa haɗin gwiwar tsaro tsakanin ƙasashen biyu, yana mai cewa haɗin gwiwar National Drug Law Enforcement Agency da Drug Enforcement Administration ya taimaka wajen tarwatsa wata babbar ƙungiyar masu safarar miyagun ƙwayoyi da halasta kuɗaɗen haram a farkon wannan shekara.

— Wakiliya

DA DUMI-DUMI

A Watan Yuni, Kuɗin Da Ke Hannun Jama’a Ya Ragu Da Naira Biliyan 486 A Najeriya – CBN

A Watan Yuni, Kuɗin Da Ke Hannun Jama'a Ya Ragu Da Naira Biliyan 486 A Najeriya - CBN

APC Za Ta Yi Amfani da Cikakken Ƙarfinta Domin Lashe Zaɓen 2027 – Nentawe Yilwatda

APC Za Ta Yi Amfani da Cikakken Ƙarfinta Domin Lashe Zaɓen 2027 Daga Kan Shugaban Kasa Har Kansila - Nentawe Yilwatda

Tsoron Talauci Na Jefa Mutane Da Dama Cikin Matsananciyar Damuwa – Masana

Tsoron Talauci Na Jefa Mutane Da Dama Cikin Matsananciyar Damuwa – Masana

Aliko Dangote Ya Yi Wasiyyar A Ware Kashi Ɗaya Bisa Uku Na Dukiyarsa, Kimanin Naira Tiriliyan 16, Domin Ayyukan Jin Ƙai — Halima Dangote

Aliko Dangote Ya Yi Wasiyyar A Ware Kashi Ɗaya Bisa Uku Na Dukiyarsa Domin Ayyukan Jin Ƙai — Halima Dangote

Kanun Labarai

Kyaftin ɗin Super Falcons, Rashidat Ajibade, sanye da dankwali da aka rubuta “JESUS”

Kyaftin ɗin Super Falcons, Rashidat Ajibade, na bayyana bangaskiyarta ga Yesu a duk inda ta je.

Har Tsawon Wane Lokaci Za a Iya Ajiye Kifi a Firiza Kafin Ya Lalace?

Yawan Lokacin da Kifi Zai Iya Ɗauka a Firiza Kafin Ya Lalace

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa
spot_img

Labarai masu alaka

Sauran bangarori

spot_imgspot_img