Amurka Za Ta Sa Ido Sosai Kan Zaɓen Najeriya na 2027 kuma za mu yi doka – Riley Moore

Daga Wakiliya

Ɗan Majalisar Wakilan Amurka, Riley Moore, ya bayyana cewa ƙasarsa za ta sa ido sosai kan yadda za a gudanar da babban zaɓen Najeriya na shekarar 2027.

Moore ya bayyana hakan ne a wata hira da ya yi da NoireTV, inda ya ce shi da gwamnatin Donald Trump za su bibiyi yadda zaɓen zai gudana da kuma ko an gudanar da shi cikin adalci.

Ya kuma ce Majalisar Dokokin Amurka na duba wasu dokoki da za su iya shafar dangantakar Amurka da Najeriya, musamman kan batun ‘yancin addini da kuma tallafin tsaro.

A cewarsa, wani kudirin kasafin kuɗi da ake tattaunawa a Majalisar ya ƙunshi sharuddan da za su iya takaita wasu nau’ikan tallafin Amurka ga Najeriya, har sai gwamnatin ƙasar ta ɗauki matakai kan hare-haren da ake kai wa a wasu sassan ƙasar da kuma batun tsaro.

Moore, wanda ke ɗaya daga cikin masu goyon bayan kudirin Nigeria Religious Freedom and Accountability Act of 2026, ya ce zai ci gaba da tattaunawa da Shugaba Trump kan lamarin, yana mai bayyana shi a matsayin muhimmin batu ga gwamnatin Amurka.

DA DUMI-DUMI

APC Za Ta Yi Amfani da Cikakken Ƙarfinta Domin Lashe Zaɓen 2027 – Nentawe Yilwatda

APC Za Ta Yi Amfani da Cikakken Ƙarfinta Domin Lashe Zaɓen 2027 Daga Kan Shugaban Kasa Har Kansila - Nentawe Yilwatda

Tsoron Talauci Na Jefa Mutane Da Dama Cikin Matsananciyar Damuwa – Masana

Tsoron Talauci Na Jefa Mutane Da Dama Cikin Matsananciyar Damuwa – Masana

Aliko Dangote Ya Yi Wasiyyar A Ware Kashi Ɗaya Bisa Uku Na Dukiyarsa, Kimanin Naira Tiriliyan 16, Domin Ayyukan Jin Ƙai — Halima Dangote

Aliko Dangote Ya Yi Wasiyyar A Ware Kashi Ɗaya Bisa Uku Na Dukiyarsa Domin Ayyukan Jin Ƙai — Halima Dangote

Kyaftin ɗin Super Falcons, Rashidat Ajibade, sanye da dankwali da aka rubuta “JESUS”

Kyaftin ɗin Super Falcons, Rashidat Ajibade, na bayyana bangaskiyarta ga Yesu a duk inda ta je.

Har Tsawon Wane Lokaci Za a Iya Ajiye Kifi a Firiza Kafin Ya Lalace?

Yawan Lokacin da Kifi Zai Iya Ɗauka a Firiza Kafin Ya Lalace

Kanun Labarai

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa

Budurwa Ta Yanke Gaban Saurayinta a Kano Bayan Ya Shaida Mata Zai Auri Wata – Rundunar Yan Sanda

Budurwa Ta Yanke Gaban Saurayinta a Kano Bayan Ya Sanar da Ita Cewa Zai Auri Wata — Rundunar 'Yan Sanda

Mata Sun Fi Maza Cika Alƙawarin Biyan Bashi – Inji Rahoton Moniepoint

Moniepoint ta ce alkaluman sun nuna cewa, duk da matsalolin da mata ke fuskanta wajen samun rance saboda buƙatar jingina ko rashin tarihin bashi, suna daga cikin rukunin masu kasuwanci da suka fi nuna amana wajen biyan bashin da suka karɓa.
spot_img

Labarai masu alaka

Sauran bangarori

spot_imgspot_img