‘Yan sanda sun kwace motoci 72 a Kano saboda rufe lambar mota

Daga Wakiliya

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta kwace motoci 72 saboda amfani da lambobin mota da aka rufe, aka lalata ko kuma babu su, a wani sabon samame da ta kaddamar mai suna “Operation Clean Plates.”

Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Kano, Ibrahim Bakori, ya bayyana hakan a taron manema labarai da ya gudanar a ofishin Motor Traffic Division da ke BUK Road a Kano.

Ibrahim Bakori ya ce masu laifi na amfani da irin wadannan motoci wajen aikata laifuka domin kauce wa ganowa, saboda haka rundunar ta fara aikin ne bayan ta wayar da kan jama’a ta kafafen rediyo, talabijin da kuma kafafen sada zumunta.

Ya ce zuwa yanzu an kwace motoci 72, kuma za a gurfanar da direbobinsu a gaban kotu.

Kwamishinan ya kuma bayyana cewa an kama wasu motoci uku cikin yanayi mai cike da shakku, bayan wadanda ke cikinsu sun kasa bayar da gamsasshen bayani. Ya ce ana ci gaba da bincike kan lamarin.

Ibrahim Bakori ya jaddada cewa aikin ba don takura wa jama’a ba ne, sai dai domin inganta tsaro da tabbatar da cewa ana iya tantance kowace mota da ke amfani da hanyoyin jihar.

Ya bukaci masu ababen hawa su tabbatar da cewa lambobin motocinsu na doka ne kuma a bayyane suke, tare da kira ga jama’a su kai rahoton duk wani rashin da’a da suka gani daga jami’an ‘yan sanda.

DA DUMI-DUMI

APC Za Ta Yi Amfani da Cikakken Ƙarfinta Domin Lashe ZaÉ“en 2027 – Nentawe Yilwatda

APC Za Ta Yi Amfani da Cikakken Ƙarfinta Domin Lashe Zaɓen 2027 Daga Kan Shugaban Kasa Har Kansila - Nentawe Yilwatda

Tsoron Talauci Na Jefa Mutane Da Dama Cikin Matsananciyar Damuwa – Masana

Tsoron Talauci Na Jefa Mutane Da Dama Cikin Matsananciyar Damuwa – Masana

Aliko Dangote Ya Yi Wasiyyar A Ware Kashi Ɗaya Bisa Uku Na Dukiyarsa, Kimanin Naira Tiriliyan 16, Domin Ayyukan Jin Ƙai — Halima Dangote

Aliko Dangote Ya Yi Wasiyyar A Ware Kashi Ɗaya Bisa Uku Na Dukiyarsa Domin Ayyukan Jin Ƙai — Halima Dangote

Kyaftin É—in Super Falcons, Rashidat Ajibade, sanye da dankwali da aka rubuta “JESUS”

Kyaftin É—in Super Falcons, Rashidat Ajibade, na bayyana bangaskiyarta ga Yesu a duk inda ta je.

Har Tsawon Wane Lokaci Za a Iya Ajiye Kifi a Firiza Kafin Ya Lalace?

Yawan Lokacin da Kifi Zai Iya ÆŠauka a Firiza Kafin Ya Lalace

Kanun Labarai

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa

Budurwa Ta Yanke Gaban Saurayinta a Kano Bayan Ya Shaida Mata Zai Auri Wata – Rundunar Yan Sanda

Budurwa Ta Yanke Gaban Saurayinta a Kano Bayan Ya Sanar da Ita Cewa Zai Auri Wata — Rundunar 'Yan Sanda

Mata Sun Fi Maza Cika AlÆ™awarin Biyan Bashi – Inji Rahoton Moniepoint

Moniepoint ta ce alkaluman sun nuna cewa, duk da matsalolin da mata ke fuskanta wajen samun rance saboda buƙatar jingina ko rashin tarihin bashi, suna daga cikin rukunin masu kasuwanci da suka fi nuna amana wajen biyan bashin da suka karɓa.
spot_img

Labarai masu alaka

Sauran bangarori

spot_imgspot_img