wakiliya

Muna Tunkarar Babbar Matsala Idan Har Aka Zura Ido, Najeriya Ta Ci Gaba Da Karɓar Bashi – Aliyu Nuhu

gwamnatin Bola Tinubu da Majalisar Dokoki ta Ƙasa da ci gaba da karɓar bashi domin abubuwan da ba su da muhimmanci, yana mai cewa hakan na iya jefa Najeriya cikin mawuyacin hali nan gaba

Ku Guji Waƙoƙin Turanci na Afrobeats, Suna Lalata Tarbiyyar Matasa -Fasto Paul Enenche

Ya buƙaci mawaƙan waƙoƙin bishara su ƙara fitar da waƙoƙin da za su ja hankalin matasa, domin su maye gurbin abin da ya bayyana a matsayin mummunan tasirin waƙoƙin duniya.

Yanzu na ga an rage yi min maganan aure, ina ga sun gaji ne -DJ AB

DJ AB Ya Yi Barkwanci Kan Aure Da Tumbi: "An Rage Min Maganan Aure... Nan Da December Za Ku Nemi Tumbi Na Ku Rasa"

ECOWAS Ta Buɗe Shirin Horo, Ɗaukar Aiki da Cikakken Tallafi Kyauta Ga Matasa Masu Digiri – Ga Yadda Za Ku Nema

ECOWAS ta ce manufar shirin ita ce haɓaka matasa masu ilimi tare da ƙarfafa haɗin kai da ci gaban ƙasashen Yammacin Afirka.

Babu Bayani Kan Makarantar Firamare da Sakandren da Tinubu ya yi a Shafin INEC

INEC ta ce wallafa takardun ya ba jama'a damar duba su, kuma duk wanda ya gano bayanan ƙarya na da damar ƙalubalantar su a kotu kamar yadda Dokar Zaɓe ta tanada.

Masana’antar barasa ta duniya ta yi asarar dala biliyan 830, darajar hannayen jarinta ya ragu saboda matasan zamani (Gen Z) sun fara gujewa shan...

Masana'antar barasa ta duniya ta yi asarar kimanin dala biliyan 830, hannayen jarinta sun karye a cikin shekaru huɗu da suka wuce sakamakon raguwar shan barasa a tsakanin matasan zamani (Gen Z)

Najeriya Ta Shiga Ƙawancen Tsaron Tekun Maliya (Red Sea) da Saudiyya Ke Jagoranta

Shigar Najeriya cikin wannan ƙawance na nuna faɗaɗa rawar da ƙasar ke takawa a harkokin tsaron teku, bayan ta dade tana mai da hankali kan yankin Gulf of Guinea da yammacin Afirka

Bincike Ya Nuna Fiye da Kashi 55% Na Mata a Habasha Suna Goyon Bayan Miji Ya Dinga Dukan Matarsa A Wasu Lokuta

Rahoton ya kuma bayyana cewa 30% na matan da suka taɓa yin aure ko shiga soyayya sun fuskanci cin zarafi ta hanyar duka, fyade ko cin zarafin zuciya. Duk da haka, 58% daga cikinsu ba su nemi taimako ko kai rahoton abin da ya faru ba.

Rarara da Pantami: Idan Makaɗi Ya Ɗauki Kansa Kamar Jagoran Al’umma, Faɗuwarsa Ta Yi Kusa

Waɗanda suka kare Rarara da sunan Musulunci lokacin da Davido ya soke shi, yanzu ya kamata su faɗi gaskiya. Idan za a kare shi saboda Musulunci, to ya kamata kuma a yi Allah-wadai da abin da ya yi wa ɗaya daga cikin manyan malaman Musulunci.

DAN ADAM ABIN TSORO: Takardar karin matsayi (promotion) dinsa abokinsa na kut-da-kut ya shiga email ya goge

DAN ADAM ABIN TSORO: Takardar karin matsayi (promotion) dinsa abokinsa na kut-da-kut ya shiga email ya goge (yi deleting)

About Me

437 POSTS
1 COMMENTS
- Advertisement -spot_img

Latest News

Shaharata a ƙauyukan Gombe ta fi abin da ake gani a kafafen sada zumunta’ – Pantami

Ya ce idan aka zaɓe shi, gwamnatinsa za ta fi mayar da hankali kan bunƙasa ilimi, samar da ayyukan yi da koyar da matasa sana’o’in zamani, maimakon dogaro da rabon kuɗi.
- Advertisement -spot_img