Bincike Ya Nuna Fiye da Kashi 55% Na Mata a Habasha Suna Goyon Bayan Miji Ya Dinga Dukan Matarsa A Wasu Lokuta

Bincike Ya Nuna Fiye da Kashi 55% Na Mata a Habasha (Ethiopia) Suna Ganin Ya Dace Miji Ya Rika Lakadawa Matarsa Duka A Wasu Lokuta

Wani sabon bincike da Hukumar Kididdiga ta Ƙasa ta Habasha ta gudanar ya nuna cewa kashi 55% na mata a ƙasar na ganin akwai wasu yanayi da miji zai iya kasancewa da hujjar dukan matarsa.

Binciken, wanda ya tattara ra’ayoyin kusan mutane 30,000, ya kuma gano cewa 39% na maza suna da irin wannan ra’ayi.

Rahoton ya kuma bayyana cewa 30% na matan da suka taɓa yin aure ko shiga soyayya sun fuskanci cin zarafi ta hanyar duka, fyade ko cin zarafin zuciya. Duk da haka, 58% daga cikinsu ba su nemi taimako ko kai rahoton abin da ya faru ba.

DA DUMI-DUMI

Rarara da Pantami: Idan Makaɗi Ya Ɗauki Kansa Kamar Jagoran Al’umma, Faɗuwarsa Ta Yi Kusa

Waɗanda suka kare Rarara da sunan Musulunci lokacin da Davido ya soke shi, yanzu ya kamata su faɗi gaskiya. Idan za a kare shi saboda Musulunci, to ya kamata kuma a yi Allah-wadai da abin da ya yi wa ɗaya daga cikin manyan malaman Musulunci.

DAN ADAM ABIN TSORO: Takardar karin matsayi (promotion) dinsa abokinsa na kut-da-kut ya shiga email ya goge

DAN ADAM ABIN TSORO: Takardar karin matsayi (promotion) dinsa abokinsa na kut-da-kut ya shiga email ya goge (yi deleting)

NNPC Ta Ɗauki Sabbin Ma’aikata Fiye da 1,000 Har Sun Fara Aiki Bayan Basu Horo Na Shekara Guda – Ojulari

Abin da ya ba su damar ci gaba da zama a NNPC ba takardar aiki ba ce, aikinsu ne da suka nuna cikin shekara guda da suka yi suna aiki ƙarƙashin matsin lamba," in ji Ojulari.

Masana Sun Gano Hanyar Dakatar da Lalacewar Haƙora Ba Tare da Cire Shi ba

Jagorar binciken, Farfesa Margherita Fontana ta Jami'ar Michigan, ta ce maganin yana da matuƙar aminci har ma ga yara masu shekara ɗaya, kuma zai iya taimaka wa yara ƙanana, tsofaffi, masu nakasa da kuma mutanen da ke tsoron zuwa wurin likitan haƙori.

Kotu a Rasha Ta Kwace Kadarori 123 Mallakin Ƙungiyar Kiristoci ta Jehovah’s Witnesses

Sai dai a shekarar 2022, Kotun Kare Haƙƙin Bil Adama ta Turai ta yanke hukuncin cewa haramta ƙungiyar ya saɓa wa doka.

Kanun Labarai

KO KUN SAN? Hadiza Miller, Matar da Ta Wakilci Zariya a Majalisar Dokokin Kaduna a 1983

Hajiya Hadiza Miller ita ce 'yar Majalisar Dokokin Jihar Kaduna da ta wakilci mazabar Zariya a shekarar 1983, a lokacin Jamhuriya ta Biyu.

Biza Da Fasfo: Amurka Ta Gargadi ‘Yan Najeriya Kan Amfani da Hotunan Fasfo da AI Ta Gyara

Sanarwar ta ce kada masu neman biza ko fasfo su yi amfani da AI, filtoci (filters), ko wani nau'in gyaran hoto na dijital yayin ɗaukar hoton fasfo.

Kungiyar Kwallon Kafa ta Turai (UEFA) Ta Bukaci Shugaban FIFA, Gianni Infantino Ya Yi Murabus Ko Ta Tsige Shi

Kungiyar Kwallon Kafa ta Turai (UEFA) Ta Bukaci Shugaban FIFA, Gianni Infantino Ya Yi Murabus, Akwai Shakku A Shugabancinsa
spot_img

Labarai masu alaka

Sauran bangarori

spot_imgspot_img