Rahotanni

Burkina Faso Ba Za Ta Karɓi Shari’ar Musulunci A Matsayin Tsarin Mulki Ba, Gwara Ku Koyi Kimiyya da Fasaha – Traoré

Traoré ya soki yadda ɗaruruwan ɗaliban Burkina Faso ke karatun Shari'a a Saudiyya ba tare da cikakken rajista a ofishin jakadancin ƙasar ba, yana tambayar inda suke sa ran amfani da irin wannan ilimi idan suka dawo gida.

Tinubu Ya Dakatar da Asusun Binciken Sabbin Rijiyoyin Mai a Yankunan Arewa

wasu sun bayyana damuwa cewa matakin na iya haifar da rashin tabbas ga masu zuba jari, tare da rage damar bunƙasar tattalin arziki da samar da ayyukan yi a yankunan da abin ya shafa.

Ana Zargin NNPC Ta Ɗauki Manyan Ma’aikata a Ɓoye – Mafi yawan su daga jihohin Kudu

Majiyoyin sun kuma ce an gudanar da ɗaukar ma'aikatan ne a daidai lokacin da NNPCL ke aiwatar da shirin fitar da wasu tsofaffin ma'aikata daga aiki, lamarin da ya jawo damuwa kan yadda ake tafiyar da harkokin kamfanin.

Kotu ta kwace Jami’a, Gidan Rediyo da kadarori 46 da suka kai Naira Biliyan 213bn da aka alakanta su da Abubakar Malami

Kotu ta kwace Jami'a, Gidan Rediyo da wasu kadarori 46 da aka ƙiyasta kudinsu ya kai Naira Biliyan 213bn da aka alakanta su da Abubakar Malami

Gilashi ya fashe: Jirgin da aka tura kwaso ‘yan Najeriya daga Afirka ta Kudu ya kasa tashi bayan saukarsa acen

Ebienfa ya bayyana cewa an shirya jirgin ne domin dawo da 'yan Najeriya 271, amma aka gano matsalar ne kafin tashinsa.

Kusan kashi 99% na kasashen duniya za su kasance cikin hasken rana lokaci guda a ranar Laraba

bincike daga Time and Date ya nuna cewa irin wannan yanayi na maimaituwa na kusan kwanaki 60 a kowace shekara.

Hukumar JSC Ta Tilasta Wa Alƙalin Kotun Shari’a a Kano Ritaya Kan Zargin Karɓar Cin Hancin N250,000

Hukumar ta kuma umarci Aliyu Yahaya Muhammad da ya mayar da kuɗin N250,000 da aka ce ya karɓa.

Gwamnatin Tarayya Ta Fara Aiwatar da Sabuwar Dokar NIMC, Daga yanzu NIN Ce Kadai Shaidar Ɗan Ƙasa

wadda ta tanadi amfani da Lambar Shaidar Ɗan Ƙasa (NIN) a matsayin babbar kuma guda ɗaya da za a riƙa amfani da ita wajen tantance 'yan Najeriya.

‘Yan sanda sun kwace motoci 72 a Kano saboda rufe lambar mota

Kwamishinan 'Yan Sandan Jihar Kano, Ibrahim Bakori, ya bayyana hakan a taron manema labarai da ya gudanar a ofishin Motor Traffic Division da ke BUK Road a Kano.

Matatar Dangote Ta Zarce Amurka Wajen Fitar da Man Jiragen Sama Zuwa Turai

Dangote ya haifar da cikar kasuwa, wanda ya sa farashin jet fuel ya fara sauka bayan tashin da aka samu sakamakon rikicin Gabas ta Tsakiya.
- Advertisement -spot_img

DA DUMI-DUMI

Gwamnatin Najeriya za ta fara biyan tsoffin ma’aikatan Nigeria Airways Naira biliyan 18

Sai dai ya bayyana cewa gwamnati za ta biya kuɗin da aka tantance kuma aka tabbatar da shi, ba tare da ƙarin kuɗin da ya dace da hauhawar farashi na tsawon shekaru 20 ba.
- Advertisement -spot_img