Rahotanni

KURI’A: Yawancin Yan Isra’ila Sun Ce Iran Ce Ta Yi Nasara a Rikicin Gabas ta Tsakiya

Wata kuri'ar jin ra'ayin jama'a da aka gudanar a Isra'ila ta nuna cewa mafi yawan 'yan kasar na ganin Iran ce ta fi cin moriyar rikicin Gabas ta Tsakiya da kuma yarjejeniyar da ta kulla da Amurka. Kuri'ar, wadda ta...
- Advertisement -spot_img

DA DUMI-DUMI

Gwamnatin Najeriya za ta fara biyan tsoffin ma’aikatan Nigeria Airways Naira biliyan 18

Sai dai ya bayyana cewa gwamnati za ta biya kuɗin da aka tantance kuma aka tabbatar da shi, ba tare da ƙarin kuɗin da ya dace da hauhawar farashi na tsawon shekaru 20 ba.
- Advertisement -spot_img