Kusan kashi 99% na kasashen duniya za su kasance cikin hasken rana lokaci guda a ranar Laraba

Daga Wakiliya

Kusan kashi 99 cikin 100 na al’ummar duniya za su kasance cikin hasken rana ko kuma lokacin magariba mai haske (twilight) a lokaci guda a ranar Laraba, da misalin Æ™arfe 11:10 na safe agogon GMT.

Masana sun ce hakan na faruwa ne sakamakon karkatar duniyar ƙasa da kuma lokacin bazarar yankin arewacin duniya, lamarin da ke sa mafi yawan yankunan da mutane ke zaune su kasance cikin hasken rana a lokaci guda.

A wannan É—an gajeren lokaci da bai wuce minti guda ba, kusan mutane biliyan 8.2 za su kasance cikin hasken rana ko hasken magariba, yayin da kusan mutum miliyan 83 kacal, wato kashi 1 cikin 100 na al’ummar duniya, za su kasance cikin cikakken dare.

Nahiyoyin Arewacin Amurka, Kudancin Amurka, Turai, Afirka da mafi yawan yankunan Asiya za su kasance cikin hasken rana. Sai dai Australia, New Zealand, wasu sassan Kudu maso Gabashin Asiya da Antarctica ne za su kasance cikin dare.

Masana sun bayyana cewa ba ranar 8 ga Yuli kaÉ—ai wannan al’amari ke faruwa ba. A kowace shekara, daga kusan 18 ga Mayu zuwa 17 ga Yuli, ana samun irin wannan yanayi na kusan minti guda a kowace rana, inda mafi yawan mutanen duniya ke cikin hasken rana ko hasken magariba a lokaci guda.

Rahotanni sun ce wannan batu ya yi fice ne bayan wani saƙo da ya bazu a kafafen sada zumunta a shekarar 2022, wanda ya yi ikirarin cewa ranar 8 ga Yuli ce kaɗai hakan ke faruwa. Amma bincike daga Time and Date ya nuna cewa irin wannan yanayi na maimaituwa na kusan kwanaki 60 a kowace shekara

DA DUMI-DUMI

APC Za Ta Yi Amfani da Cikakken Ƙarfinta Domin Lashe ZaÉ“en 2027 – Nentawe Yilwatda

APC Za Ta Yi Amfani da Cikakken Ƙarfinta Domin Lashe Zaɓen 2027 Daga Kan Shugaban Kasa Har Kansila - Nentawe Yilwatda

Tsoron Talauci Na Jefa Mutane Da Dama Cikin Matsananciyar Damuwa – Masana

Tsoron Talauci Na Jefa Mutane Da Dama Cikin Matsananciyar Damuwa – Masana

Aliko Dangote Ya Yi Wasiyyar A Ware Kashi Ɗaya Bisa Uku Na Dukiyarsa, Kimanin Naira Tiriliyan 16, Domin Ayyukan Jin Ƙai — Halima Dangote

Aliko Dangote Ya Yi Wasiyyar A Ware Kashi Ɗaya Bisa Uku Na Dukiyarsa Domin Ayyukan Jin Ƙai — Halima Dangote

Kyaftin É—in Super Falcons, Rashidat Ajibade, sanye da dankwali da aka rubuta “JESUS”

Kyaftin É—in Super Falcons, Rashidat Ajibade, na bayyana bangaskiyarta ga Yesu a duk inda ta je.

Har Tsawon Wane Lokaci Za a Iya Ajiye Kifi a Firiza Kafin Ya Lalace?

Yawan Lokacin da Kifi Zai Iya ÆŠauka a Firiza Kafin Ya Lalace

Kanun Labarai

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa

Budurwa Ta Yanke Gaban Saurayinta a Kano Bayan Ya Shaida Mata Zai Auri Wata – Rundunar Yan Sanda

Budurwa Ta Yanke Gaban Saurayinta a Kano Bayan Ya Sanar da Ita Cewa Zai Auri Wata — Rundunar 'Yan Sanda

Mata Sun Fi Maza Cika AlÆ™awarin Biyan Bashi – Inji Rahoton Moniepoint

Moniepoint ta ce alkaluman sun nuna cewa, duk da matsalolin da mata ke fuskanta wajen samun rance saboda buƙatar jingina ko rashin tarihin bashi, suna daga cikin rukunin masu kasuwanci da suka fi nuna amana wajen biyan bashin da suka karɓa.
spot_img

Labarai masu alaka

Sauran bangarori

spot_imgspot_img