Na Musamman

FCCPC Za Ta Binciki Meta, Google, X da Kamfanonin AI Kan Zargin Take Hakkin Kafafen Yaɗa Labarai

FCCPC ta tuna cewa a baya ta ci shari'a kan Meta kan wasu laifuffuka da suka shafi dokar kare masu amfani, inda aka ci tarar kamfanin dala miliyan 220, duk da cewa har yanzu kamfanin ya ɗaukaka ƙara.

Gwamnatin Tarayya ta rage harajin shigo da motoci, ‘yan kasuwa na jiran karin bayani kan Green Tax

Sabon tsarin ya rage harajin shigo da sabbin motoci daga kashi 20 zuwa kashi 10, yayin da na tsofaffin motoci ya sauka daga kashi 15 zuwa kashi 5.

Kotu Ta Umarci Mawaƙi Chris Brown Ya Biya Ma’aikaciyarsa Dala Miliyan 13 Bayan Karen Gidansa Cije Ta

Alkalai sun yanke hukuncin ne bayan shari'ar da ta ɗauki makonni biyu a birnin Los Angeles, inda suka tabbatar da cewa Brown ya yi sakaci wajen kare lafiyar ma'aikaciyar.

Kirista da mai bautar gargajiya na iya neman auren ɗiya ta -inji fitaccen Malamin Musulunci

TAOSAF ya ce shi Musulmi ne, amma ya fi ɗora darajar ɗan Adam da mutunci a gaba.

SMEDAN ta ƙaddamar da shirin bayar da rancen miliyan 500 ga ƙananan ‘yan kasuwa ba tare da kudin ruwa ba

Daga cikin sauye-sauyen da ake shirin yi akwai samar da rance mai ƙarancin ruwa, ware kashi 30% na kwangilolin gwamnati ga ƙananan 'yan kasuwa, da kuma cire sharadin shekaru daga wasu shirye-shiryen tallafin gwamnati.

Tinubu ya amince da yi wa ƙananan ‘yan kasuwa 250,000 rijistar CAC kyauta

An kuma bayyana cewa masu sha'awar cin gajiyar shirin za su shiga shafin SMEDAN domin cike bayanansu kafin a zaɓe su.

RAHOTO: Mansura Isa Ta Bar Tafiyar Tallata Tinubu Ta Tripple R

Majiyoyi sun ce matakin nata ya biyo bayan rikicin cikin gida da ya ɓarke a ƙungiyar, wacce aka kafa domin yaɗa manufofin jam'iyyar APC da kuma goyon bayan Tinubu a Arewacin Najeriya.

Dan wasan Najeriya Nwabali na dab da komawa buga wasa a Saudiyya

Nwabali, mai shekara 30, bai da ƙungiya tun bayan rabuwarsa da Chippa United ta Afirka ta Kudu a watan Fabrairu.

Ireland Ta Buɗe Tallafin Ƙaro Karatu Kyauta Ga ‘Yan Najeriya Da Ghana

Dama Ta Buɗe: 'Yan Najeriya Za Su Iya Neman Gurbin Karatun Master's Kyauta A Ireland

‘Yan Asalin Najeriya 16 Dake Buga Wa Wasu Ƙasashe A Gasar Kofin Duniya Ta 2026

Daga Wakiliya Duk da cewa Super Eagles ba ta samu tikitin shiga Gasar Kofin Duniya ta 2026 ba, har yanzu tasirin Najeriya na ci gaba da bayyana a gasar ta hanyar 'yan wasa masu asalin Najeriya da ke wakiltar wasu...
- Advertisement -spot_img

DA DUMI-DUMI

Gwamnatin Najeriya za ta fara biyan tsoffin ma’aikatan Nigeria Airways Naira biliyan 18

Sai dai ya bayyana cewa gwamnati za ta biya kuɗin da aka tantance kuma aka tabbatar da shi, ba tare da ƙarin kuɗin da ya dace da hauhawar farashi na tsawon shekaru 20 ba.
- Advertisement -spot_img