RAHOTO: Mansura Isa Ta Bar Tafiyar Tallata Tinubu Ta Tripple R

DA DUMI-DUMI

Daga Wakiliya

Rahotanni sun nuna cewa fitacciyar jarumar Kannywood, Mansura Isa, ta yi murabus tare da ficewa daga ƙungiyar Tripple R, wacce mawaki Dauda Kahutu Rarara ya kafa domin tallata Shugaba Bola Tinubu gabanin zaɓen 2027.

Majiyoyi sun ce matakin nata ya biyo bayan rikicin cikin gida da ya ɓarke a ƙungiyar, wacce aka kafa domin yaɗa manufofin jam’iyyar APC da kuma goyon bayan Tinubu a Arewacin Najeriya.

- Advertisement -spot_img

Leave a Reply

- Advertisement -spot_img
Za ku so wadannan

Gwamnatin Najeriya za ta fara biyan tsoffin ma’aikatan Nigeria Airways Naira biliyan 18

Sai dai ya bayyana cewa gwamnati za ta biya kuɗin da aka tantance kuma aka tabbatar da shi, ba tare da ƙarin kuɗin da ya dace da hauhawar farashi na tsawon shekaru 20 ba.
- Advertisement -spot_img

Labarai masu alaka

- Advertisement -spot_img