Daga Wakiliya
Attajirin Afirka, Aliko Dangote, ya ce dukiyar da ake dangantawa da shi cewa ta kai dala biliyan 38 ba ita ce cikakkiyar darajar arzikinsa ba.
A wata hira da ya yi, Dangote ya bayyana cewa yawancin manyan kamfanoninsa ba...
Daga Wakiliya
Kungiyar Kwallon kafa ta Galatasaray na ƙoƙarin shawo kan ɗan wasan Najeriya, Victor Osimhen, ya ci gaba da zama a ƙungiyar, inda ake shirin ba shi fitacciyar riga mai lamba 9 da kuma mukamin kyaftin na ƙungiyar.
Osimhen dai...
Sai dai ya bayyana cewa gwamnati za ta biya kuɗin da aka tantance kuma aka tabbatar da shi, ba tare da ƙarin kuɗin da ya dace da hauhawar farashi na tsawon shekaru 20 ba.