Labarai

An daina kashe mutane a Najeriya tun bayan da Sojojin Amurka suka kai hare-hare kasar -inj Trump

inda ya ce hare-haren da Amurka ta kai sun yi wa shugabannin masu tayar da kayar baya mummunar illa.

Shugaban Serbia Zai Yi Murabus Bayan Zanga-Zanga Kan Mutuwar Mutum 16

Zanga-zangar ta samo asali ne bayan rushewar rumfar tashar jirgin ƙasa a birnin Novi Sad a watan Nuwamban 2024, lamarin da ya yi sanadin mutuwar mutum 16

INEC Na Shirin Cire Jam’iyyar NDC Daga Rajista Bayan Kotu Ta Soke Jam’iyyar

Jam'iyyar NDC dai ita ce wacce Peter Obi da Rabiu Kwankwaso ke yi wa takarar shugaban kasa da mataimaki a babban zaben 2027

Bayan Barazanar Ƙara, Fasto Primate Ya Janye Fatawar Cewa Kudi Kwankwaso Ya Karba Don Bata Zaben 2027

Kalaman nasa na zuwa ne bayan Kwankwaso ya yi barazanar shigar da ƙarar neman diyyar Naira biliyan 10

Mun Bai Wa Tinubu Nasara a 2023, Yanzu Olawepo-Hashim na jam’iyyar Accord Za Mu Zaba a 2027 -inji Yan Arewa

Mun yi alkawarin ba Tinubu nasara a 2023 kuma mun cika. Yanzu muna alkawarin ba Gbenga Hashim nasara a 2027, kuma da yardar Allah za mu cika."

Gwamnatin Tarayya na son ta rika biyan dubu N150,000 a matsayin mafi ƙanƙantar albashi amma Gwamnoni sun hana – HoCSF Goni

Daga WakiliyaTsohon Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya (HoCSF), Alhaji Bukar Goni, ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya a shirye take ta biya ma’aikata mafi ƙarancin albashi na ₦150,000, amma gwamnatocin jihohi, ƙananan hukumomi da kamfanoni masu zaman kansu sun nuna ba...

Amurka Ta Saka Sunan Dan Najeriya Da Kamfanonin Canjin Kudi Uku Cikin Masu Daukar Nauyin ISIS

Daga Wakiliya Gwamnatin Amurka ta sanya sunan wani dan Najeriya, Mukhtar Adamu Muhammad, da kuma kamfanoni uku na canjin kudi da ke aiki a Najeriya cikin jerin mutanen da take zargi da taimakawa harkokin kudaɗen kungiyar ta’addanci ta ISIS.A cewar...

Kotu Ta Ƙi Sauƙaƙa Sharuɗɗan Belin El-Rufai, ta dage shari’ar zuwa Satumba 22

Kotun Tarayya da ke Abuja ƙarƙashin Mai Shari’a Joyce Abdulmalik ta yi watsi da buƙatar tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, na sauya sharuɗɗan belinsa a shari’ar da ake masa kan zargin satar bayanan sirri ta hanyar na’urorin sa...

Wani abu da ake zargin Bom ne ya tashi a babbar kasuwar  Lagos

Daga WakiliyaRundunar ‘Yan Sandan Jihar Legas ta tabbatar da faruwar wata fashewa da ake zargin bam na gida (IED) ne ya haddasa a Kasuwar Kayan Takalma da ke Mushin.Kwamishinan ‘Yan Sandan jihar, Fatai Tijani, ya ce an boye abin...

Wata Sabuwa: CFRPA Ta Bukaci INEC Ta Binciki Takardun Karatun Tinubu

Daga Wakiliya Wata ƙungiyar farar hula mai suna Center for Reform and Public Advocacy (CFRPA) ta miƙa koke ga Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), tana neman a sake binciken sahihancin takardun karatun Tinubu ya gabatar yayin zaɓen shugaban ƙasa na...
- Advertisement -spot_img

DA DUMI-DUMI

Gwamnatin Najeriya za ta fara biyan tsoffin ma’aikatan Nigeria Airways Naira biliyan 18

Sai dai ya bayyana cewa gwamnati za ta biya kuɗin da aka tantance kuma aka tabbatar da shi, ba tare da ƙarin kuɗin da ya dace da hauhawar farashi na tsawon shekaru 20 ba.
- Advertisement -spot_img