Daga Wakiliya
Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta sanar da wani sabon tsari na gaggauta samar da ranar tattaunawar neman visa B1/B2, inda masu nema za su biya karin dala $750 domin samun ranar "Visa interview" cikin kwanaki 10.Sabon tsarin, wanda...
Daga Wakiliya
Kotun Tarayya da ke Abuja ta sake nuna bidiyon hirar tsohon Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, da ya yi a Arise TV yayin da lauya kuma mai rajin kare haƙƙin ɗan Adam, Deji Adeyanju, ya bayar da shaida a...
Daga Wakiliya
Firaministan Birtaniya, Keir Starmer, ya sanar da yin murabus daga mukaminsa na Firaminista da kuma shugaban jam'iyyar Labour.
A jawabin da ya gabatar a gaban gidan gwamnati na 10 Downing Street, Starmer ya ce ya fahimci cewa jam'iyyarsa ba...
Sai dai ya bayyana cewa gwamnati za ta biya kuɗin da aka tantance kuma aka tabbatar da shi, ba tare da ƙarin kuɗin da ya dace da hauhawar farashi na tsawon shekaru 20 ba.