An kai su kotu, kuma suka yi watanni huɗu a Kuje. Bayan sun gama zaman gidan yari, sai suka koma suka sace wannan ƙaramar yarinyar,” in ji Josephine Adeh.
Wayar hannu tana iya daukar sakanni kaɗan wajen yin rikodin abin da mutum zai yi nadama a kansa tsawon rayuwarsa. Kafafen sada zumunta kuma ba sa manta komai cikin sauki.
Farfesa Baba ya shawarci Shugaba Tinubu da ya nemi bayanai daga wasu hanyoyi idan ikirarinsa ya samo asali ne daga bayanan da jami'an gwamnatinsa suka gabatar masa.
A cewarsa, wannan mataki na siyasa ya janyo wa Kwankwaso asarar tasirin siyasar da ya taɓa samu a Jihar Kano, inda ya kasance yana da gagarumin karfin siyasa, amma yanzu ba bu.
Saboda haka, ta ce ta yanke shawarar yin “blocking” ɗinsa, tare da wasu mutane irin sa da ba ta ganin ya kamata su riƙa samun damar bibiyar abubuwan da take wallafawa.
Daraktan Masu Shigar da Kara na Jihar Legas (DPP), Dakta Babajide Martins, ne ya yi wannan gargadin yayin wani taro da aka gudanar domin fara watan wayar da kan jama’a game da rikicin cikin gida da cin zarafin mata da yara.
Mutfwang ya haramta ayyukan ‘HISBA’ a Jihar Plateau, ya umarci jami’an tsaro su kama su
Daga Wakiliya
Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya umarci jami’an tsaro da su dakile ayyukan wata ƙungiya da ke amfani da sunan HISBA a wasu sassan...
Ya ce idan aka zaɓe shi, gwamnatinsa za ta fi mayar da hankali kan bunƙasa ilimi, samar da ayyukan yi da koyar da matasa sana’o’in zamani, maimakon dogaro da rabon kuɗi.