Kwankwaso ya fara nadamar matakin da ya ɗauka na komawa NDC -Bashir Ahmad

DA DUMI-DUMI

Kwankwaso ya fara nadamar matakin da ya ɗauka na komawa NDC -Bashir Ahmad

Daga Wakiliya

Tsohon mai taimaka wa Shugaban Ƙasa, Bashir Ahmad, ya ce yasan zuwa yanzu Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fara yin nadamar shawarar da ya yanke ta komawa jam’iyyar NDC.

A cewarsa, wannan mataki na siyasa ya janyo wa Kwankwaso asarar tasirin siyasar da ya taɓa samu a Jihar Kano, inda ya kasance yana da gagarumin karfin siyasa, amma yanzu ba bu.

Bayanan na Bashir na zuwa ne bayan ficewar galibin jiga-jigan NDC kuma na kusa-kusa da Kwankwaso da suka sauya sheka daga NDC zuwa APC kuma suka fice daga tafiyar Kwankwasiyya

- Advertisement -spot_img

Leave a Reply

- Advertisement -spot_img
Za ku so wadannan

Gwamnatin Najeriya za ta fara biyan tsoffin ma’aikatan Nigeria Airways Naira biliyan 18

Sai dai ya bayyana cewa gwamnati za ta biya kuɗin da aka tantance kuma aka tabbatar da shi, ba tare da ƙarin kuɗin da ya dace da hauhawar farashi na tsawon shekaru 20 ba.
- Advertisement -spot_img

Labarai masu alaka

- Advertisement -spot_img