Moniepoint ta ce alkaluman sun nuna cewa, duk da matsalolin da mata ke fuskanta wajen samun rance saboda buƙatar jingina ko rashin tarihin bashi, suna daga cikin rukunin masu kasuwanci da suka fi nuna amana wajen biyan bashin da suka karɓa.
Elon Musk ya kuma yi magana kan lokacin da AI za ta zarce basirar ɗan Adam, saurin ci gaban fasaha a ƙasar Sin, dalilan da suka sa yake ƙara mayar da hankali kan Turai, da kuma rawar da ya taka a siyasa, inda ya amince cewa ya "ɗan tsunduma cikin harkokin siyasa fiye da yadda ya kamata."
Rahoton ya ce an umarci wasu daga cikin manyan mataimakan Trump su ƙara tsaurara matakan tsaro, tare da kauce wa zirga-zirgar da ka iya jefa rayuwarsu cikin hadari
Ya ce idan aka zaɓe shi, gwamnatinsa za ta fi mayar da hankali kan bunƙasa ilimi, samar da ayyukan yi da koyar da matasa sana’o’in zamani, maimakon dogaro da rabon kuɗi.