Mata Sun Fi Maza Cika Alƙawarin Biyan Bashi – Inji Rahoton Moniepoint

Sabon rahoton Moniepoint na shekarar 2025 ya nuna cewa mata masu kananan da matsakaitan sana’o’i (SMEs) a Najeriya sun fi maza iya biyan bashin kasuwanci cikin lokaci.

A cewar rahoton, yawan mata da suka kasa biyan bashin da aka ba su ya ragu har sau 2.5 idan aka kwatanta da maza, duk da cewa mata na ci gaba da fuskantar ƙalubale wajen samun rancen kuɗi daga cibiyoyin hada-hadar kuɗi.

Rahoton ya kuma bayyana cewa yawan rancen da Moniepoint ya bai wa mata masu kasuwanci ya ƙaru da fiye da kashi 300 cikin 100 a shekarar 2025.

Bugu da ƙari, kashi 62 cikin 100 na matan ‘yan kasuwa da aka yi wa bincike sun ce wannan ne karo na farko da suka samu bashin kasuwanci daga hukuma.

Moniepoint ta ce alkaluman sun nuna cewa, duk da matsalolin da mata ke fuskanta wajen samun rance saboda buƙatar jingina ko rashin tarihin bashi, suna daga cikin rukunin masu kasuwanci da suka fi nuna amana wajen biyan bashin da suka karɓa.

DA DUMI-DUMI

Tsoron Talauci Na Jefa Mutane Da Dama Cikin Matsananciyar Damuwa – Masana

Aliko Dangote Ya Yi Wasiyyar A Ware Kashi Ɗaya Bisa Uku Na Dukiyarsa, Kimanin Naira Tiriliyan 16, Domin Ayyukan Jin Ƙai — Halima Dangote

Aliko Dangote Ya Yi Wasiyyar A Ware Kashi Ɗaya Bisa Uku Na Dukiyarsa Domin Ayyukan Jin Ƙai — Halima Dangote

Kyaftin ɗin Super Falcons, Rashidat Ajibade, sanye da dankwali da aka rubuta “JESUS”

Kyaftin ɗin Super Falcons, Rashidat Ajibade, na bayyana bangaskiyarta ga Yesu a duk inda ta je.

Har Tsawon Wane Lokaci Za a Iya Ajiye Kifi a Firiza Kafin Ya Lalace?

Yawan Lokacin da Kifi Zai Iya Ɗauka a Firiza Kafin Ya Lalace

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa

Kanun Labarai

Budurwa Ta Yanke Gaban Saurayinta a Kano Bayan Ya Shaida Mata Zai Auri Wata – Rundunar Yan Sanda

Budurwa Ta Yanke Gaban Saurayinta a Kano Bayan Ya Sanar da Ita Cewa Zai Auri Wata — Rundunar 'Yan Sanda

Kana Tsoron Ciwon Suga? Ga Abin da Masana Suka Ce Kan Cin Kankana da Gwanda

Kankana da Gwanda: Wanne Ya Fi Amfani Wajen Rage Haɗarin Kamuwa da Ciwon Suga?
spot_img

Labarai masu alaka

Sauran bangarori

spot_imgspot_img