Rahotanni

Kashi 80% Na Masu POS A Najeriya Ba Su Da Rajista -inji EFCC

Ya kuma yi gargaɗin cewa ana amfani da wasu POS marasa rajista wajen karɓa da tura kuɗaɗen ayyukan laifi, ciki har da kuɗin fansar masu garkuwa da mutane.

“Ku gasa masara, ku sayar da Kosai ko Ƙuli-ƙuli” – Remi Tinubu ta ba mata shawarar dogaro da kai

Ta ce: "Fara kasuwancin sayar da kosai ba ya buƙatar kuɗi masu yawa. Haka nan gasa masara ko sayar da ƙuli-ƙuli ba sa buƙatar jari mai yawa

Farashin Mai Ya Karye War-was a Kasuwar Duniya Ya Koma Farashin Da Yake Kafin Rikicin Iran

Raguwar farashin ɗanyen mai ta tayar da muhawara kan ko farashin fetur zai sauka a gidajen mai.

Bashin da Gwamnatin Tinubu Ta Karɓa Ya Ƙaru da Naira Tiriliyan 17.4 Cikin Shekara Guda -CBN

Bankuna Sun Ƙara Bai Wa Gwamnati Rance Yayin da Kamfanoni Ke Fuskantar Takura

Sabuwar Dokar ‘Yan Sandan Jihohi Ta Hana Hisbah, Amotekun, da Ebube Kafa Dokoki Ko Rike Makami

Majalisa Ta Gindaya Sharudda: Gwamnatin Tarayya Za Ta Iya Karɓar Ragamar Tsaron Jiha Idan Ta Kasa

Majalisar Dattijai Ta Amince da Kudirin Kafa ‘Yan Sandan Jihohi a Najeriya -ta baiwa Gwamnoni Ikon Naɗa Kwamishinoni

Bayan amincewar Majalisar Dattijai, kudirin zai wuce zuwa Majalisar Wakilai. Idan ta amince da shi, za a aika shi zuwa Majalisun Dokokin jihohi 36, inda ake buƙatar aƙalla jihohi 24 su amince kafin ya zama wani ɓangare na Kundin Tsarin Mulkin Najeriya.

Babban Albishir Ga Arewa: An Gano Manyan Ma’adanai Masu Daraja a Kaduna -FG

An ce waɗannan ma'adanai na daga cikin mafi muhimmanci a duniya saboda ana amfani da su wajen ƙera batirin motocin lantarki, wayoyin salula, kwamfuta, na'urorin zamani, injina, da kuma wasu kayan aikin masana'antu.

Maraban JOS:  Amnesty Ta Zargi ‘Yan Sanda da Yiwuwar Rufe Gaskiya a Kisan Ummulkhair

Daga WakiliyaƘungiyar kare haƙƙin bil'adama ta Amnesty International ta buƙaci gwamnatin Najeriya ta kafa kwamitin bincike mai zaman kansa domin gano gaskiyar abin da ya faru a kisan gillar da aka yi wa Ummulkhair, malama kuma uwa ga yara...

Jihohin Najeriya Hudu Sun Zuba Sama da Naira Biliyan 500 a Kamfanonin Jiragen Sama

Daga Wakiliya Aƙalla gwamnatocin jihohi huɗu a Najeriya sun kashe sama da Naira biliyan 500 wajen kafa kamfanonin jiragen sama da sayen jirage a cikin shekaru bakwai da suka gabata.Jihohin da suka mallaki kamfanonin jiragen sama sun haɗa da Akwa...

BUA Ya Mallaki Jirgin Sama Kirar Bombardier Global Irinsa Na Farko a Afirka, Wanda Kudinsa ya kai Naira Biliyan 150bn

Hamshaƙin Attajirin Afirka Abdulsamad Rabiu Ya Mallaki Jirgin Sama Mafi Zamani Na Farko a Nahiyar Daga Wakiliya Shugaban Runkunin Kamfanonin BUA Group, Abdulsamad Rabiu, ya karɓi sabon jirgin sama na alfarma kirar Bombardier Global 8000, wanda ya zama jirgin sama irin...
- Advertisement -spot_img

DA DUMI-DUMI

Gwamnatin Najeriya za ta fara biyan tsoffin ma’aikatan Nigeria Airways Naira biliyan 18

Sai dai ya bayyana cewa gwamnati za ta biya kuɗin da aka tantance kuma aka tabbatar da shi, ba tare da ƙarin kuɗin da ya dace da hauhawar farashi na tsawon shekaru 20 ba.
- Advertisement -spot_img