Majalisar Dattawa Ta Ce Kafa ‘Yan Sandan Jihohi Bukatar Kasa Ce – Masu Sukar Lamarin Su Daina

Daga Wakiliya

Majalisar Dattawan Najeriya ta ce kudirin kafa ‘Yan Sandan Jihohi ba na siyasa ba ne, illa matakin da aka dauka domin magance matsalar tsaro da ke addabar kasar.

Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Dattawa, Opeyemi Bamidele, ya bayyana hakan ne yayin da yake mayar da martani ga masu sukar kudirin, ciki har da Peter Obi da Hakeem Baba-Ahmed, wadanda suka nuna damuwa kan yiwuwar amfani da rundunar wajen cimma muradun siyasa.

Bamidele ya ce kudirin ya samo asali ne daga bukatar kasa, kuma an shafe lokaci ana tattaunawa da tuntubar masu ruwa da tsaki da suka hada da gwamnoni, rundunar ‘yan sanda, da majalisun dokokin jihohi, tare da gudanar da sauraron ra’ayin jama’a a dukkan shiyyoyin kasar.

Ya kara da cewa an saka tanade-tanaden da za su tabbatar da sa ido da hana duk wani amfani da rundunar ta hanyar da ba ta dace ba.

A cewarsa, sanatoci 84 cikin 109 ne suka amince da kudirin a Majalisar Dattawa, lamarin da ya nuna cewa kudirin ya samu goyon bayan ‘yan majalisa daga jam’iyyu daban-daban.

Bamidele ya jaddada cewa batun tsaron kasa ya kamata ya wuce siyasa, yana mai kira ga jam’iyyun adawa da su bayar da shawarwari masu amfani maimakon su tsaya kan suka kawai.

DA DUMI-DUMI

APC Za Ta Yi Amfani da Cikakken Ƙarfinta Domin Lashe ZaÉ“en 2027 – Nentawe Yilwatda

APC Za Ta Yi Amfani da Cikakken Ƙarfinta Domin Lashe Zaɓen 2027 Daga Kan Shugaban Kasa Har Kansila - Nentawe Yilwatda

Tsoron Talauci Na Jefa Mutane Da Dama Cikin Matsananciyar Damuwa – Masana

Tsoron Talauci Na Jefa Mutane Da Dama Cikin Matsananciyar Damuwa – Masana

Aliko Dangote Ya Yi Wasiyyar A Ware Kashi Ɗaya Bisa Uku Na Dukiyarsa, Kimanin Naira Tiriliyan 16, Domin Ayyukan Jin Ƙai — Halima Dangote

Aliko Dangote Ya Yi Wasiyyar A Ware Kashi Ɗaya Bisa Uku Na Dukiyarsa Domin Ayyukan Jin Ƙai — Halima Dangote

Kyaftin É—in Super Falcons, Rashidat Ajibade, sanye da dankwali da aka rubuta “JESUS”

Kyaftin É—in Super Falcons, Rashidat Ajibade, na bayyana bangaskiyarta ga Yesu a duk inda ta je.

Har Tsawon Wane Lokaci Za a Iya Ajiye Kifi a Firiza Kafin Ya Lalace?

Yawan Lokacin da Kifi Zai Iya ÆŠauka a Firiza Kafin Ya Lalace

Kanun Labarai

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa

Budurwa Ta Yanke Gaban Saurayinta a Kano Bayan Ya Shaida Mata Zai Auri Wata – Rundunar Yan Sanda

Budurwa Ta Yanke Gaban Saurayinta a Kano Bayan Ya Sanar da Ita Cewa Zai Auri Wata — Rundunar 'Yan Sanda

Mata Sun Fi Maza Cika AlÆ™awarin Biyan Bashi – Inji Rahoton Moniepoint

Moniepoint ta ce alkaluman sun nuna cewa, duk da matsalolin da mata ke fuskanta wajen samun rance saboda buƙatar jingina ko rashin tarihin bashi, suna daga cikin rukunin masu kasuwanci da suka fi nuna amana wajen biyan bashin da suka karɓa.
spot_img

Labarai masu alaka

Sauran bangarori

spot_imgspot_img