Na Musamman

KO KUN SAN? Hadiza Miller, Matar da Ta Wakilci Zariya a Majalisar Dokokin Kaduna a 1983

Hajiya Hadiza Miller ita ce 'yar Majalisar Dokokin Jihar Kaduna da ta wakilci mazabar Zariya a shekarar 1983, a lokacin Jamhuriya ta Biyu.

Duk Abin da Ya Kamata Ku Sani Game Da Tallafin Dubu N50,000 na Gwamnatin Tarayya da Yadda Ake Nema

Duk Abin da Ya Kamata Ku Sani Game Da Tallafin Dubu N50,000 na Gwamnatin Tarayya da Yadda Ake Nema

Rundunar sojin Indiya ta taba tilasta wa masu neman Soja rubuta jarabawa daga su sai dan kamfe don gudun satar jarabawa

A shekarar 2016, rundunar sojin Indiya ta tilasta wa sama da mutum 1,150 da ke rubuta jarabawar ɗaukar sojoji a jihar Bihar su cire dukkan tufafinsu, sai dai kayan ciki (underwear) kaɗai.

Mata Sun Fi Maza Cika Alƙawarin Biyan Bashi – Inji Rahoton Moniepoint

Moniepoint ta ce alkaluman sun nuna cewa, duk da matsalolin da mata ke fuskanta wajen samun rance saboda buƙatar jingina ko rashin tarihin bashi, suna daga cikin rukunin masu kasuwanci da suka fi nuna amana wajen biyan bashin da suka karɓa.

Na Daina Zuwa Coci Domin Duk Coci da Na Je Ban Samu Natsuwa da Farin Cikin da Nake Nema Ba – AY Makun

"Na Daina Zuwa Coci Domin Duk Coci da Na Je Ban Samu Natsuwa da Farin Cikin da Nake Nema Ba" – AY Makun

Bayan Cece-ku-ce Kan Wasan Ƙarshe Tsakanin Spain Da Argentina, Alkalin Wasan, Slavko Vinčić Ya Yi Ritaya

Alkalin Da Ya Hura Wasan Ƙarshe Tsakanin Spain Da Argentina a Gasar Kofin Duniya, Slavko Vinčić, Ya Yi Ritaya

Wannan Ya Wuce Kuskuren Furuci” -Barau Ya Ki Karɓar Afuwar Aisha Humaira Kan Bidiyon Yaran Rarara, Ya Ce: “Su Haɗu a Kotu”

Wannan Ya Wuce Kuskuren Furuci" -Barau Ya Ki Karɓar Afuwar Aisha Humaira Kan Bidiyon Yaran Rarara, Ya Ce: "Su Haɗu a Kotu"

Aisha Humaira Ta Ba Sanata Barau Jibrin Haƙuri Kan Bidiyon Cin Mutunci da Yaran Rarara Suka Yi Akansa

Aisha Humaira Ta Ba Sanata Barau Jibrin Haƙuri Kan Bidiyon Da Yaran Rarara Suka Yi Akansa Na Cin Mutunci Da Danganta Shi Da Ta'addanci

Maza A Yanzu Ba Sa Son Nuna Soyayya Saboda Tsoron a Kira Su ‘Simpawa’ – Tyla

Maza A Yanzu Ba Sa Son Nuna Soyayya Saboda Tsoron a Kira Su 'Simpawa' - Tyla

Gwamnatin Tarayya Za Ta Horas da Matasa 5,000 Aikin Saka Mitocin Wutar Lantarki a Faɗin Najeriya

Gwamnatin Tarayya Za Ta Horas Da Matasa 5,000 Yadda Ake Saka Mitar Wutar Lantarki a Fadin Najeriya – Ministan Wutar Lantarki
- Advertisement -spot_img

DA DUMI-DUMI

Gwamnatin Najeriya za ta fara biyan tsoffin ma’aikatan Nigeria Airways Naira biliyan 18

Sai dai ya bayyana cewa gwamnati za ta biya kuɗin da aka tantance kuma aka tabbatar da shi, ba tare da ƙarin kuɗin da ya dace da hauhawar farashi na tsawon shekaru 20 ba.
- Advertisement -spot_img