Labarai

Rikicin ADC Ya Ƙara Tsananta: Nafiu Bala Ya Ce Ya Sanya Sunayen ‘Yan Takararsa a Shafin INEC

Nafiu Bala ya ce wannan mataki na nuna ƙudurin tsaginsa na kare muradun waɗanda ya kira "mambobin asali da na gado" na jam'iyyar, tare da jaddada cewa ADC ƙarƙashin jagorancinsa za ta tsayar da 'yan takara nagari domin samar da shugabanci nagari ga 'yan Najeriya.

Najeriya Ce Ke da Mafi Yawan Jiragen Sama Masu Zaman Kansu a Afirka – Keyamo

Wakiliya ta ruwaito cewa gwamnatin tarayya ta ce wannan haɗin gwiwa zai taimaka wajen bunƙasa gyaran jiragen sama (MRO), horas da matuka da injiniyoyi, haɓaka fasaha da kuma mayar da Najeriya cibiyar harkokin sufurin jiragen sama a nahiyar Afirka.

Fitaccen Sanatan dake kare muradun Trump da Isra’ila a Majalisar Amurka ya mutu ba zato ba tsammani

Shugaban Isra'ila, Isaac Herzog, ya ce ya kadu matuƙa da labarin rasuwar Lindsey Graham, yana yabawa gudummawar da ya bayar wajen ƙarfafa alaƙar Amurka da Isra'ila tare da goyon bayan da ya nuna wa ƙasar a lokutan ƙalubale.

Dan Wasan South Africa Jayden Adams Ya Mutu Jim Kaɗan Bayan Wakiltar Kasarsa a World Cup

Ministan Wasanni, Fasaha da Al'adu na South Africa, Gayton McKenzie, ya bayyana rasuwar Jayden Adams a matsayin babban rashi ga ƙasar, yana mai cewa matashin ya nuna kishin ƙasa da jajircewa har zuwa ƙarshe.

Bude Ofishin bogi irin PFIPC ba sabon abu bane, An taɓa samun irinsa a mulkin Buhari – ACF

Kalaman nasa na zuwa ne bayan cece-ku-ce kan PFIPC, wani ofishi da Fadar Shugaban Ƙasa ta ce ba ta da masaniya a kansa, tare da bayyana shi a matsayin na bogi.

Attajiran Najeriya su riƙa taimaka wa talakawa nauyin da ke kan gwamnati ya yi yawa – Remi Tinubu

Kada Ku Ƙare Kuɗi Kan Motoci Kaɗai, Ku Taimaki Talakawa — Remi Tinubu Ta Faɗa wa Burna Boy, Davido da Asake

An Kawo Ƙarshen Jita-jita: Tinubu Ya Sake Tsayar da Kashim Shettima a Matsayin Mataimakinsa

Da wannan mataki, Shugaba Tinubu ya kawo ƙarshen jita-jitar da ta shafe watanni ana yaɗawa kan yiwuwar sauya Kashim Shettima a matsayin mataimakinsa gabanin zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027.

Ba zan ci amanar ‘yan Najeriya ba, ku yarda dani, sauye-sauyenmu za su haifar da kyakkyawar makoma -inji Tinubu

Ya kuma yi kira da a guji siyasantar da batutuwan da za su raba kan 'yan Najeriya, yana mai cewa ƙasar ta fi kowace jam'iyya ko ɗan siyasa muhimmanci.

Babu inda Kotu ta hana ni ganin mutane a asibiti, El-Rufai ya nemi ICPC ta janye zargin da ta yi akansa na karya umarnin...

El-Rufai ya ce sanarwar da ICPC ta fitar ranar 7 ga Yuli ta ƙunshi bayanan da ba su dace da gaskiya ko doka ba.

An kafa kwamitin jagorancin Asusun Tsaron Arewa, Yayale Ahmed da Janar Agwai za su jagoranta

Gwamnonin jihohin Arewa sun ƙaddamar da kwamitin amintattu na Asusun Tsaron Arewa (NNSTF), domin tallafa wa ƙoƙarin inganta tsaro a yankin.
- Advertisement -spot_img

DA DUMI-DUMI

Gwamnatin Najeriya za ta fara biyan tsoffin ma’aikatan Nigeria Airways Naira biliyan 18

Sai dai ya bayyana cewa gwamnati za ta biya kuɗin da aka tantance kuma aka tabbatar da shi, ba tare da ƙarin kuɗin da ya dace da hauhawar farashi na tsawon shekaru 20 ba.
- Advertisement -spot_img