Galatasaray Na Ƙoƙarin Riƙe Osimhen Ta Hanyar Bashi Kyaftin da kuma Lamba 9

Daga Wakiliya

Kungiyar Kwallon kafa ta Galatasaray na ƙoƙarin shawo kan ɗan wasan Najeriya, Victor Osimhen, ya ci gaba da zama a ƙungiyar, inda ake shirin ba shi fitacciyar riga mai lamba 9 da kuma mukamin kyaftin na ƙungiyar.

Osimhen dai yana sanye da riga mai lamba 45 tun bayan zuwansa daga Napoli, saboda Mauro Icardi ne ke riƙe da lamba 9. Sai dai ana sa ran Icardi zai bar ƙungiyar a ƙarshen watan Yuni, lamarin da zai ba Galatasaray damar miƙa wa Osimhen wannan muhimmiyar lamba.

Rahotanni sun ce kulob din na kallon Osimhen a matsayin jagoran ɗakin canza kaya, kuma suna ganin ba shi irin wannan matsayi zai ƙara masa ƙwarin gwiwar ci gaba da zama a Turkiyya.

Hakan na zuwa ne yayin da manyan kungiyoyi irin su Manchester United, Arsenal, Real Madrid, Barcelona, Atletico Madrid da Chelsea ke zawarcin tauraron ɗan wasan.

Osimhen ya taka muhimmiyar rawa wajen nasarorin Galatasaray a bana, inda ya ci ƙwallaye 15 tare da bayar da taimako 5 a gasar lig, baya ga rawar da ya taka a Gasar Zakarun Turai.

DA DUMI-DUMI

APC Za Ta Yi Amfani da Cikakken Ƙarfinta Domin Lashe Zaɓen 2027 – Nentawe Yilwatda

APC Za Ta Yi Amfani da Cikakken Ƙarfinta Domin Lashe Zaɓen 2027 Daga Kan Shugaban Kasa Har Kansila - Nentawe Yilwatda

Tsoron Talauci Na Jefa Mutane Da Dama Cikin Matsananciyar Damuwa – Masana

Tsoron Talauci Na Jefa Mutane Da Dama Cikin Matsananciyar Damuwa – Masana

Aliko Dangote Ya Yi Wasiyyar A Ware Kashi Ɗaya Bisa Uku Na Dukiyarsa, Kimanin Naira Tiriliyan 16, Domin Ayyukan Jin Ƙai — Halima Dangote

Aliko Dangote Ya Yi Wasiyyar A Ware Kashi Ɗaya Bisa Uku Na Dukiyarsa Domin Ayyukan Jin Ƙai — Halima Dangote

Kyaftin ɗin Super Falcons, Rashidat Ajibade, sanye da dankwali da aka rubuta “JESUS”

Kyaftin ɗin Super Falcons, Rashidat Ajibade, na bayyana bangaskiyarta ga Yesu a duk inda ta je.

Har Tsawon Wane Lokaci Za a Iya Ajiye Kifi a Firiza Kafin Ya Lalace?

Yawan Lokacin da Kifi Zai Iya Ɗauka a Firiza Kafin Ya Lalace

Kanun Labarai

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa

Budurwa Ta Yanke Gaban Saurayinta a Kano Bayan Ya Shaida Mata Zai Auri Wata – Rundunar Yan Sanda

Budurwa Ta Yanke Gaban Saurayinta a Kano Bayan Ya Sanar da Ita Cewa Zai Auri Wata — Rundunar 'Yan Sanda

Mata Sun Fi Maza Cika Alƙawarin Biyan Bashi – Inji Rahoton Moniepoint

Moniepoint ta ce alkaluman sun nuna cewa, duk da matsalolin da mata ke fuskanta wajen samun rance saboda buƙatar jingina ko rashin tarihin bashi, suna daga cikin rukunin masu kasuwanci da suka fi nuna amana wajen biyan bashin da suka karɓa.
spot_img

Labarai masu alaka

Sauran bangarori

spot_imgspot_img