Kirista ya shiga Gasar Karatun Alƙur’ani a Masar, ya ci kyautar Umrah ya bai wa maƙwabciyarsa Musulma

Daga Wakiliya

Wani Kirista a Masar mai suna Mina ya lashe kyautar zuwa Umrah bayan shiga gasar tambayoyin Alƙur’ani, da nufin bai wa maƙwabciyarsa Musulma kyautar.

Mina ya ce ya shiga gasar ne bayan ya fahimci cewa maƙwabciyarsa, Um Ali, ta daɗe tana fatan zuwa Umrah.

Domin ƙara damar samun nasara, Mina ya aika da amsar da ta dace sama da sau 50, kuma daga ƙarshe ya zama wanda ya lashe kyautar.

Ya ce tun farko manufarsa ita ce ya ba Um Ali damar cika burinta.

Um Ali ta bayyana farin cikinta, inda Mina ya ce ya gan ta tana share hawayen farin ciki bayan ya sanar da ita cewa za ta samu damar zuwa Umrah.

Su biyun sun kasance maƙwabta na kusan shekaru 20, kuma Mina ya ce yana kallon Um Ali kamar ’yar uwa.

Lamarin ya jawo yabo a kafafen sada zumunta a Masar, musamman kan kyakkyawar dangantakar da ke tsakanin maƙwabta Musulmi da Kirista.

DA DUMI-DUMI

Gwamnatin Birtaniya ta bukaci Musulmi su rage amfani da ruwa wajen alwala

Wasu masu fafutukar kare hakkin al'umma sun kuma ce Musulunci kansa ya yi kira da a guji barnatar da ruwa yayin alwala (almubazzaranci haramun ne a musulunci).

Gwamnatin Tarayya ta kulla yarjejeniyar farfado da Kamfanin Karafa na Delta cikin watanni 18 kan dala biliyan 1.3b$

Ma’aikatar Raya Karafa ta Najeriya ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da Premium Steel and Mines Limited (PSML) domin farfado da kamfanin karafa na Delta, da ke Ovwian-Aladja a Jihar Delta.

Masana sun yi gargadi kan amfani da man gyada ko yawu a matsayin man shafawa lokacin jima’i

Ya ce, “Ba za ka iya amfani da man gyada, man kayan lambu ko wasu irin wadannan sinadarai ba. Sai dai ana iya amfani da man shafawa mai ruwa, wanda shi ne abin da ya dace.”

Me ya sa za ku saka duk wanda kuka taɓa magana da shi sau ɗaya ko biyu a WhatsApp Group ɗin aurenku? – Mr....

Mr. Abdul Reacts ya ce matasan Najeriya da dama kan taimaka wa akalla biki ɗaya kusan kowane wata, ko da kuwa ba su da hali, abin da ya kwatanta da wani nau'in “haraji” da ake biya saboda kasancewa cikin abokan hulɗa.

Bai kamata addini ya zama ma’aunin zaɓe a Najeriya ba domin a tsarin dimokuraɗiyya, tikitin Musulmi da Musulmi, Kirista da Kirista, Musulmi da Kirista...

Ya ce da a ce Najeriya tana tafiyar da mulkin Shari’a yadda Alƙur’ani da koyarwar Annabi Muhammad (SAW) suka tanada, to Musulmi ne kaɗai za su iya neman shugabanci.

Kanun Labarai

Tinubu ya bai wa Famadewa ragamar tsara sabon tsarin tsaron Najeriya na shekaru biyar

Shugaban ya ba kwamitin kwanaki 90 domin kammala aikin da gabatar da shi gare shi domin amincewa.

Tun kafin Aurenmu nasan ba zai yi ƙarko ba – Halima tsohuwar matar Bashir El-Rufai ta yi magana kan rayuwarta bayan rabuwar aurensu

Bashir ya sanar da rabuwar a lokacin, inda ya yi amfani da kalmar “Gen Z wahala”. Daga baya ya nemi afuwa kan yadda ya sanar da batun.

An cire wa wani mutum dutse mai nauyin kilogiram 3.1 daga mafitsararsa a Sri Lanka

Duwatsu a mafitsara na samuwa ne lokacin da fitsari ya dade yana zama a cikin mafitsara, lamarin da ke sa wasu sinadarai da ke cikinsa su taru su zama dutse.
spot_img

Labarai masu alaka

Sauran bangarori

spot_imgspot_img