An kama wani mutum a Birtaniya bayan ya hau rufin asibiti sanye da kayan “Mutuwa”, yana tsorata marasa lafiya

Daga Wakiliya

An gurfanar da wani mutum mai suna Leon Gillespie a gaban kotu bayan da ya hau rufin Asibitin Ysbyty Glan Clwyd da ke Arewacin Wales a Birtaniya, sanye da baƙaƙen kaya tare da riƙe wani dogon abu mai kama da wuƙa, lamarin da ya tayar da hankalin marasa lafiya da ma'aikatan asibitin.

Lamarin ya faru ne a watan Yunin 2026, inda shaidu suka ce Gillespie ya tsaya a saman rufin asibitin yana kallon mutanen da ke ƙasa ba tare da ya yi magana ba. Da dama sun yi zaton ya sanya kayan da ke wakiltar Grim Reaper, wani sanannen alamar mutuwa a al'adun Yammacin Turai (Mala'ikan Mutuwa).

Sai dai daga baya Gillespie ya shaida wa kotu cewa kayan da ya sanya ba na Grim Reaper ba ne, yana mai cewa yana ƙoƙarin kwaikwayon tsuntsun crow ne.

Bayan samun rahoton lamarin, jami'an ‘yan sanda da na kashe gobara sun isa wurin, inda suka kama shi.

Gillespie ya amsa laifin tayar da hankali da haddasa cikas a harabar asibitin NHS. Kotu ta ci tararsa fam 200, sannan tare da wasu tara da suka shafi laifukan sata da ya aikata a baya, an umarce shi ya biya kusan fam 450 gaba É—aya.

Hukumar asibitin ta sake jaddada cewa ba za ta lamunci duk wani hali na razanarwa, tashin hankali ko tayar da tarzoma a harabarta ba.

DA DUMI-DUMI

Labarin Matashin da Ya Shafe Fiye da Shekara Takwas Yana Zaune Cikin Kogon Itacen Kuka a Yobe

Labarin Matashin da Ya Shafe Fiye da Shekara Takwas Yana Zaune Cikin Kogon Itacen Kuka a Yobe Wani matashi mai suna Muhammadu daga ƙauyen Gudi da ke ƙaramar hukumar Fika a jihar Yobe ya ce ya shafe kusan shekara takwas yana zaune a cikin kogon wani tsohon itacen kuka, bayan ya bar rayuwa a cikin al'ummarsa. A wata hira da ya yi, Muhammadu ya bayyana cewa ya ɗauki wannan mataki ne domin samun kwanciyar hankali, saboda a cewarsa mutane a ƙauyensu ba sa fahimtarsa. Ya ce Allah ya ba shi damar ganin wasu abubuwan da ka iya faruwa nan gaba ta hanyar mafarkai. Sai dai duk lokacin da ya gaya wa mutanen ƙauyen abin da ya gani, sukan ɗauke shi a matsayin mai tabin hankali. Muhammadu ya ƙara da cewa sau da dama abubuwan da ya faɗa sun kan faru daga baya, amma duk da haka hakan bai sa mutanen ƙauyen sun canja ra'ayinsu a kansa ba. Saboda haka, ya ce ya yanke shawarar barin zama tare da jama'a, inda ya koma cikin kogon itacen kuka, wanda ya ce a nan ne yake rayuwa tun kusan shekara takwas da suka gabata. BBC ba ta da wata hujja mai zaman kanta da ke tabbatar da iƙirarin da Muhammadu ya yi na cewa yana hangen abubuwan da za su faru ta hanyar mafarkai.

Mun yi kewar Shehu: Tinubu ya yaba wa Ɗariƙar Tijjaniyya kan irin gudunmawar da take bayarwa wajen yaɗa addinin Musulunci a duniya

Tinubu ya yaba wa Ɗariƙar Tijjaniyya kan irin gudunmawar da take bayarwa wajen yaɗa addinin Musulunci a duniya ya ce "har yanzu muna kewar Uban mu kuma jagora Nagari Sheikh Dahiru Bauchi"

NLC da TUC sun buƙaci a mayar da mafi ƙarancin albashi daga 70,000 zuwa N500,000

Ya ce, la'akari da tsadar rayuwa da matsin tattalin arziki da ma'aikata ke fuskanta, duk wani albashi da bai kai N500,000 ba ba zai wadatar da bukatunsu ba.

Yan Conservative sun yi alkawarin hana ‘yan Najeriya samun gidajen gwamnati a Birtaniya idan suka lashe zaÉ“e

Jam'iyyar ta ce matakin zai iya samar da gidaje sama da 228,000 ga 'yan Birtaniya, yayin da kasar ke fama da karancin gidaje da kuma dogayen jerin masu jiran samun matsuguni.

Kasashen Pakistan, Saudiyya da Turkiyya sun kulla yarjejeniyar tsaro: “Hari kan É—aya, hari ne kan duka”

An sanya hannu kan yarjejeniyar ne a yayin taron ƙolin Makkah Al-Mukarramah Summit, wanda ya haɗa da Yarima mai jiran gado na Saudiyya, Mohammed bin Salman, Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdoğan, da Firaministan Pakistan, Shehbaz Sharif.

Kanun Labarai

‘Yan sanda a Kano sun kama mutum shida a Cocin ECWA kan zargin raba maganin ido da ake zargin yana haddasa matsalar ido

Yan sanda sun ce mutanen sun gudanar da aikin ne ba tare da sahalewar hukumomin da ke kula da inganci da kula da magunguna da sauran hukumomin lafiya ba, lamarin da ya jawo taruwar jama'a masu yawa daga yankin Panshekara.

An kama manajan makabarta da mai haƙa kabari kan zargin tono gawar mamaci domin satar akwatin gawa da nufin sayarwa

wani jami'in ƙungiyar sintiri ta sa-kai ne ya hango wasu maza biyu suna ɗauke da akwatin gawa a kan babur marar rajista, lamarin da ya sa ya tare su.

Ana zargin alluran rage kiba na da alaÆ™a da mutuwar sama da mutum 200 a Birtaniya – MHRA

Kakakin MHRA ya ce ya kamata a duba waÉ—annan alkaluma cikin mahallin yadda miliyoyin mutane ke amfani da magungunan GLP-1 a Birtaniya. Ya ce hukumar na ci gaba da sa ido kan amincin magungunan tare da nazarin duk sabbin bayanai.
spot_img

Labarai masu alaka

Sauran bangarori

spot_imgspot_img