Saudiyya za ta ci gaba da tsayawa kan Alƙur’ani da Sunnah – Bin Salman

DA DUMI-DUMI

Saudiyya za ta ci gaba da tsayawa kan Alƙur’ani da Sunnah, Tauhidi da adalci wanda dama shine asalin abunda tarihin mu ya ginu akai, kuma ba za mu taba kaucewa daga wannan tafarki ba.. – Yarima Mohammed bin Salman

Yariman Saudiyya, Mohammed bin Salman, ya ce a bikin Ranar Kafuwar Saudiyya (Founding Day) na gaba, kasar za ta cika shekaru 300 da kafuwa.

Ya ce Saudiyya za ta ci gaba da tsayawa kan Alƙur’ani da Sunnah, Tauhidi da adalci, kuma ba za ta kauce daga wannan tafarki ba..

 

- Advertisement -spot_img

Leave a Reply

- Advertisement -spot_img
Za ku so wadannan

BRAZIL: Mutumin da matarsa ta yanke wa azzakari zai sake aurenta

Yanzu haka, Gilberto na shirin sake aurenta, inda zai yi amfani da kuɗin diyya da ya samu bayan an yaɗa hotunan raunukan da ya samu a intanet ba tare da izininsa na yaɗawa ba.
- Advertisement -spot_img

Labarai masu alaka

- Advertisement -spot_img