Nasarar da muka samu a zaben cike gurbi ya nuna har yanzu jama’a na goyon bayan APC -inji Tinubu 

DA DUMI-DUMI

Nasarar da muka samu a zaben cike gurbi ya nuna har yanzu jama’a na goyon bayan APC -inji Tinubu

Daga Wakiliya

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya ’yan takarar APC da suka yi nasara a zaɓen cike guraben kujerun majalisa da aka gudanar a jihohin Gombe, Kano, Bauchi da Delta murna.

APC ta lashe kujeru hudu cikin biyar, yayin da jam’iyyar APM ta lashe kujera ɗaya a Bauchi.

Tinubu ya ce sakamakon zaɓen ya nuna cewa har yanzu akwai amincewa tsakanin talakawa da APC kuma yan Najeriya na tare da tsare-tsaren Gwamnatinsa.

- Advertisement -spot_img

Leave a Reply

- Advertisement -spot_img
Za ku so wadannan

BRAZIL: Mutumin da matarsa ta yanke wa azzakari zai sake aurenta

Yanzu haka, Gilberto na shirin sake aurenta, inda zai yi amfani da kuɗin diyya da ya samu bayan an yaɗa hotunan raunukan da ya samu a intanet ba tare da izininsa na yaɗawa ba.
- Advertisement -spot_img

Labarai masu alaka

- Advertisement -spot_img