Kyaftin ɗin Super Falcons, Rashidat Ajibade, sanye da dankwali da aka rubuta “JESUS”

DA DUMI-DUMI

GANI YA KORI JI: Kyaftin ɗin yan wasan kwallon Najeriya, Super Falcons, Rashidat Ajibade, na bayyana bangaskiyarta ga Yesu a duk inda ta je tana yada da’awar addinin ta.

 

A hotunan da suka bazu, an ga Rashidat Ajibade sanye da hula ko dankwali da aka rubuta “JESUS”, abin da ya jawo ce-ce-ku-ce a shafukan sada zumunta.

 

Wasu sun yaba da yadda take bayyana imaninta ba tare da jin tsoro ba, yayin da wasu suka ce ya kamata a raba harkokin addini da wasanni.

 

Shin idan ɗan wasa Musulmi ya yi irin haka, ba zai haifar da ce-ce-ku-ce ba?

- Advertisement -spot_img

Leave a Reply

- Advertisement -spot_img
Za ku so wadannan

Gwamnatin Najeriya za ta fara biyan tsoffin ma’aikatan Nigeria Airways Naira biliyan 18

Sai dai ya bayyana cewa gwamnati za ta biya kuɗin da aka tantance kuma aka tabbatar da shi, ba tare da ƙarin kuɗin da ya dace da hauhawar farashi na tsawon shekaru 20 ba.
- Advertisement -spot_img

Labarai masu alaka

- Advertisement -spot_img