Tag: INEC

‘Ba Kuri’un Jama’a ‘Yan Siyasa Ke Bukata Ba, AlÆ™alai Suke Bukata’ – OdinkaluOdinkalu

A cewarsa, abin takaici ne yadda wasu gwamnoni ke nuna rashin ikon biyan mafi ƙarancin albashi ga ma'aikata, amma a lokaci guda suna kashe makudan kuɗaɗe wajen kula da jin daɗin alƙalai

Rikicin ADC Ya Ƙara Tsananta: Nafiu Bala Ya Ce Ya Sanya Sunayen ‘Yan Takararsa a Shafin INEC

Nafiu Bala ya ce wannan mataki na nuna ƙudurin tsaginsa na kare muradun waɗanda ya kira "mambobin asali da na gado" na jam'iyyar, tare da jaddada cewa ADC ƙarƙashin jagorancinsa za ta tsayar da 'yan takara nagari domin samar da shugabanci nagari ga 'yan Najeriya.