Tag: Malam

Siyasa Ta Kai Sheikh Pantami Coci, Ina Kuma Za a Ganshi a Karo na Gaba?

Ko wannan wata alama ce ta sabon salo a siyasar Pantami? Kuma ina kuma za a ganshi a karo na gaba yayin da fafatawar siyasa ke ƙara zafi?