Fitattun Labarai

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa

Wani Magidanci a Kano Ya Kashe Wani Mutum Saboda Ya Yi Zargin Yana Neman Matarsa – Kiyawa

Budurwa Ta Yanke Gaban Saurayinta a Kano Bayan Ya Shaida Mata Zai Auri Wata – Rundunar Yan Sanda

Budurwa Ta Yanke Gaban Saurayinta a Kano Bayan Ya Sanar da Ita Cewa Zai Auri Wata — Rundunar 'Yan Sanda
spot_imgspot_img

Uba Ya Kai Ƴarsa Mai Shekara 27 Kotu, Ya Roƙi a Tilasta Mata Yin Aure

Daga Wakiliya Wani mutum mai suna Lawal Hamisu, mahaifin yara 11, ya kai ƙarar 'yarsa Fatima Lawal a gaban Kotun...

Uwa Ta Kashe Wanda Ake Tuhuma Da Fyade Da Kisan ‘Yarta A Cikin Kotu

Lamarin ya raba kan al'ummar Jamus. Wasu sun ɗauke ta a matsayin uwa da baƙin ciki ya rinjaya, yayin da wasu suka ce abin da ta yi ya saba wa doka kuma bai kamata mutane su riƙa ɗaukar doka a hannunsu ba.

Ya Yi Garkuwa da Kansa Domin Samun Damar Fita Yawon Shakatawa da Abokansa Ba Tare da Matarsa Ta Takura Masa Ba

Sai dai bayan kwana biyu, Rogelio Andaverde ya dawo gida lafiya, yana ikirarin cewa wadanda suka sace shi ne suka sake shi.

Mata Ta Nemi Saki a Kotu Bayan Mijinta Ya Nemi Ta Miƙa Masa Miliyan 35 da Ta Gada Daga Mahaifinta

Matar ta ce mijin ya kai ƙorafi ga 'yan sanda yana zarginta da kwashe kayansa, amma takardun shaidar biyan kuɗin kayayyakin ta hanyar tsarin ajiyar kuɗin ma'aikatarsu sun nuna cewa ita ce ta saya su da albashinta.

Wata mata Ta Harbe Saurayin Da Ta Kama A ƘarÆ™ashin Gadon ‘Yarta

A cewar takardar tuhumar, Kendra Scott ta shaida wa jami'an tsaro cewa: "Na ga wani mutum a ƙarƙashin gadon 'yata, kuma na yi abin da ya dace."

Jami’an kashe gobara a Amurka sun ceci wata kurciya da ta shaÆ™i hayaÆ™i a gobara

Jami'an kashe gobara a Amurka sun ceci wata kurciya da ta shaƙi hayaƙi a gobara inda suka saka mata iskar Oxygen ta farfaɗo