Lamarin ya raba kan al'ummar Jamus. Wasu sun ɗauke ta a matsayin uwa da baƙin ciki ya rinjaya, yayin da wasu suka ce abin da ta yi ya saba wa doka kuma bai kamata mutane su riƙa ɗaukar doka a hannunsu ba.
Matar ta ce mijin ya kai ƙorafi ga 'yan sanda yana zarginta da kwashe kayansa, amma takardun shaidar biyan kuɗin kayayyakin ta hanyar tsarin ajiyar kuɗin ma'aikatarsu sun nuna cewa ita ce ta saya su da albashinta.