Ya Allah Ka Kare Mu Daga Maza Azzalumai – labarin wata maijego da na gani a asibiti ya girgiza ni

Ya Allah Ka Kare Mu Daga Mazan Azzalumai — Labarin Matar Da Ta Haihu Ba Tare Da Tallafin Ko Tsinke Daga Mijinta Ba Ya Girgiza Zuciya

Ta haihu babu ko tsinke na haiuwa daga mijin, ya ki rako ta Asibiti, babu wani nashi kuma ko sisi bai bayar ba, ita ce matar shi ta huɗu, haihuwa na 11, yan uwanta suke komai, tana cikin nakuda ma sai da tayi mashi tuwo kafin ta taho Asibiti….

Daga Wakiliya

“Ina zaune a wajen nan (Asibiti) naga abun mamaki, wasu mata ne su biyu da Attendant daga labour room (dakin haihuwa) a asibitin Teaching Hospital inda muka fi sani da Nursing Home nan Kaduna.

Sisters din su ce suka kawo Asibiti Rai a hannun Allah za ta haihu, cikin hukuncin Ubangiji ta haihu ta sauka lafiya,Amma babu komai na haihu, Ina mijin yake ya rantse da Allah ba zai zo ba, ya bada kuɗi ne da za su zo? a a ko sisi bai bayar ba.

Yanzu 23k suke nema babu, kuma ba zai zo ba, babu wani nashi, ita ce matar shi ta huɗu, haihuwa na 11, yan uwanta suke komai,tana cikin nakuda ma sai da tayi mashi tuwo kafin ta taho.

Wait Are some people human being at all

For God's sake ta yaya zaki zauna kina haihuwa yan uwanki ne za su dinga kula dake, baki da hankali ne, ke wacce irin sakarya ce.

For him I will not say anything Amma wallahi duk wanda yayi da kyau ya sani.

Ya Allah kayi mana kariya, kayi mana katanga karfe da Azzalumai maza, marasa mutunci, mugaye.

Ya Allah ka bamu ikon cin jarabawar mu

Labari daga Nanaah Ismaeel Kaduna

DA DUMI-DUMI

Fitaccen Jarumin Fim Nicolas Cage Ya Ce Yana Iya Tuna Abin da Ya Faru Tun Yana Cikin Mahaifiyarsa

Masana kimiyya sun ce yawancin mutane ba sa iya tuna abubuwan da suka faru kafin su kai kusan shekara biyu ko uku

Adeleke ya sake lashe zaben gwamnan Osun, ya doke Oyebamiji

Ademola Adeleke na jam’iyyar PDP ya samu kuri’u 511,067, inda ya doke dan takarar APC, Bola Oyebamiji, wanda ya samu kuri’u 444,815.

Rayuwar Alkali Bunza a Hannun Masu Garkuwa: Ya Ce Ya Yi Tafiyar Kilomita 25 Ba Takalmi

Ya kuma ce abin da ya faru da shi ya kara tabbatar masa da bukatar gwamnati ta magance matsalolin talauci, rashin aikin yi da karancin ilimi, wadanda ya ce suna taimakawa wajen yaduwar ’yan bindiga da masu garkuwa da mutane.

“Ashe ’Yan Arewa Mutanen Kirki Ne Haka?” – Inyamura Ta Yi Mamaki Bayan Direban Keke Ya Mayar Mata da Wayarta da Ta Manta

Chioma ta ce abin ya matukar burge ta, musamman da ta gano cewa Mohammed bai taba mallakar ko amfani da wayar Android ba, amma duk da haka ya mayar da wayar da ta fada hannunsa

Matafiya A Kula: Hanyar Abuja – Kaduna ta toshe gaba ɗaya a daren nan

Masu tafiya zuwa Abuja ko Kaduna su kula, su kuma yaɗa wannan saƙo domin sauran matafiya su sani 

Kanun Labarai

Bayani Dalla-dalla yadda za ku yi rajistar sunan kasuwancin ku a CAC Kyauta

Kada ka biya kowa kuɗi domin wannan rajista. Gwamnati ta ce CAC ba za ta karɓi kuɗin rajistar wannan shirin ba. Haka kuma, ka yi hattara da masu damfara da ke cewa za su gaggauta maka rajista idan ka biya su kuɗi.

Abubuwa 6 da ya kamata a yi kafin ƙarfe 9 na safe domin rage haɗarin shanyewar ɓarin jiki

Shan magunguna yadda likita ya umarta, rage damuwa, motsa jiki, cin abinci mai kyau da kuma guje wa taba da vape na daga cikin matakan da za su taimaka wajen kula da lafiyar zuciya da jijiyoyin jini.

Zaɓen Osun: Mutum 75 cikin masu zaɓe 342 ne suka kada kuri’a a wata rumfar zabe saboda matsalar BVAS

Wani jami’in INEC da ke aikin zaɓen a rumfar ya tabbatar da samun jinkirin, yana mai cewa ana ƙoƙarin magance matsalar na’urar tare da ci gaba da tantance masu zaɓen da ba su samu damar kammala aikin ba.
spot_img

Labarai masu alaka

Sauran bangarori

spot_imgspot_img