Matafiya A Kula: Hanyar Abuja – Kaduna ta toshe gaba ɗaya a daren nan

DA DUMI-DUMI: Matafiya A Kula: Hanyar Abuja – Kaduna ta toshe gaba ɗaya a daren nan

Daga Wakiliya

Rahotanni na cewa babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna ta toshe gaba ɗaya a ta yankin Akilibu, inda aka shafe sama da awanni ana fama da cunkoso.

Saboda haka ana kira ga jami’an FRSC, ’yan sanda da sojoji da su gaggauta zuwa wurin domin taimaka wa masu ababen hawa da dawo da zirga-zirgar.

“Tun karfe hudu muke fama” inji wani ganau a lamarin

“Ni kuma tun karfe 8 muke anan amma ko motsawa bamu yi ba, ko Jere ba mu kai ba” inji Umar Ibrahim

Masu tafiya zuwa Abuja ko Kaduna su kula, su kuma yaɗa wannan saƙo domin sauran matafiya su sani

DA DUMI-DUMI

Bayani Dalla-dalla yadda za ku yi rajistar sunan kasuwancin ku a CAC Kyauta

Kada ka biya kowa kuɗi domin wannan rajista. Gwamnati ta ce CAC ba za ta karɓi kuɗin rajistar wannan shirin ba. Haka kuma, ka yi hattara da masu damfara da ke cewa za su gaggauta maka rajista idan ka biya su kuɗi.

Abubuwa 6 da ya kamata a yi kafin ƙarfe 9 na safe domin rage haɗarin shanyewar ɓarin jiki

Shan magunguna yadda likita ya umarta, rage damuwa, motsa jiki, cin abinci mai kyau da kuma guje wa taba da vape na daga cikin matakan da za su taimaka wajen kula da lafiyar zuciya da jijiyoyin jini.

Zaɓen Osun: Mutum 75 cikin masu zaɓe 342 ne suka kada kuri’a a wata rumfar zabe saboda matsalar BVAS

Wani jami’in INEC da ke aikin zaɓen a rumfar ya tabbatar da samun jinkirin, yana mai cewa ana ƙoƙarin magance matsalar na’urar tare da ci gaba da tantance masu zaɓen da ba su samu damar kammala aikin ba.

Adam A. Zango ya sake aure a Jamhuriyar Nijar – Ya Auri Mamah

Adam A. Zango ya sake aure a Jamhuriyar Nijar...

An kama wata Amarya bisa zargin sanya wa mijinta guba kwana 40 da aurensu a Bauchi

Lamarin ya faru ne a ranar Laraba, 12 ga watan Agustan 2026, da misalin karfe 3:15 na rana a kauyen Gwamma da ke karamar hukumar Bauchi.

Kanun Labarai

Ana cece-kuce bayan nada wata lauya Musulma a matsayin Alkaliyar kotu a Amurka

Hukumar garin Benoit ma ta tabbatar da cewa Ali ta cika sharuddan da dokar Mississippi ta tanada domin zama alkalin kotun karamar hukuma, tana mai cewa kasancewar mutum Musulmi ba ya hana shi rike irin wannan mukami.

An kama ɗa da tsohuwar matar babansa kan zargin shirya kashe mahaifinshi kuma tsohon mijinta a Kano

Sai dai kwatsam sai aka ga Alhaji ya bayyana wajen jana'izar tasa tare da jami'an tsaro, abin da ya kai ga kama ɗan nasa da tsohuwar matar tashi.

Zan so na rika fitowa a budurwa maimakon uwa a fim -in ji Rahama Sidi

Rahama Sidi ta ce harkar fim ta taimaka mata wajen cimma wasu nasarori a rayuwa, ciki har da mallakar mota da gida nata, tare da wasu abubuwa da dama da ta samu ta hanyar sana’ar.
spot_img

Labarai masu alaka

Sauran bangarori

spot_imgspot_img